Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Nevada jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka,[1] dake yammacin ƙasar Amurka. Ta hada iyaka da Oregon daga arewa maso yamma, Idaho daga kudu maso gabas, birnin California daga yamma, Arizona daga kudu maso gabas, sannan kuma Utah daga gabas. Garin Nevada itace ta bakwai acikin jerin jihohi mafi tsaruwa a Amurka, itace ta 32 a yawan al'umma, kuma ta tara a karancin cunkuson al'umma a kasar Amurka. Mafi yawancin mutanen Nevada suna zaune ne a Clark County wacce ke dauke da yanki na kece raini wato Las Vegas–Paradise metropolitan area, wacce ta mamaye yankuna daga cikin birane hudu mafiya girma a kasar.[2] Babban birnin Nevada itace Carson City. Las Vegas itace birni mafi girma a Nevada.

Nevada
State of Nevada (en)
Flag of Nevada (en)
Flag of Nevada (en) Fassara

Take Home Means Nevada (en) Fassara (1933)

Kirari «All For Our Country (mul) Fassara»
Official symbol (en) Fassara Mountain Bluebird (en) Fassara
Inkiya Silver State
Suna saboda Sierra Nevada (en) Fassara
Wuri
Map
 39°N 117°W / 39°N 117°W / 39; -117
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birni Carson City (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,104,614 (2020)
• Yawan mutane 10.84 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 1,130,011 (2020)
Harshen gwamnati no value
Labarin ƙasa
Bangare na contiguous United States (en) Fassara
Yawan fili 286,380 km²
• Ruwa 0.72 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Humboldt River (en) Fassara, Walker Lake (en) Fassara da Pyramid Lake (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,676 m
Wuri mafi tsayi Boundary Peak (en) Fassara (4,007 m)
Wuri mafi ƙasa Colorado River (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 31 Oktoba 1864
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Nevada (en) Fassara
Gangar majalisa Nevada Legislature (en) Fassara
• Governor of Nevada (en) Fassara Joe Lombardo (mul) Fassara (2 ga Janairu, 2023)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Nevada (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 US-NV
GNIS Feature ID (en) Fassara 1779793
Wasu abun

Yanar gizo nv.gov

Babban birnin jihar Nevada itace Carson City. Jihar Nevada na da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 286,382, da yawan jama'a 3,060,150, Gwamnan jihar Nevada Steve Sisolak ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.

Fannin tsarotsaro

gyara sashe

Kimiya da Fasaha

gyara sashe

Sifirin Jirgin Sama

gyara sashe

Sifirin Jirgin Kasa

gyara sashe

Musulunci

gyara sashe

Kiristanci

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "State of Nevada". nv.gov. Retrieved December 15, 2022."State of Nevada". nv.gov. Retrieved December 15, 2022.
  2. "City and Town Population Totals: 2010-2017". Archived from the original on March 28, 2019. Retrieved March 2, 2019.


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming