Rhode Island
Rhode Island ko Tsibirin Rhode jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1790.
Rhode Island | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Rhode Island, It's for Me (en) (1996) | ||||
| |||||
Kirari | «Hope (mul) » | ||||
Official symbol (en) | Rhode Island Red (en) | ||||
Inkiya | The Ocean State | ||||
Suna saboda | Aquidneck Island (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Providence (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,097,379 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 349.01 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 414,730 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | contiguous United States (en) da New England (en) | ||||
Yawan fili | 3,144.245565 km² | ||||
• Ruwa | 33.08 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) | 60 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Jerimoth Hill (en) (247 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Colony of Rhode Island and Plantations (en) | ||||
Ƙirƙira | 29 Mayu 1790 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Rhode Island (en) | ||||
Gangar majalisa | Rhode Island General Assembly (en) | ||||
• Governor of Rhode Island (en) | Daniel McKee (en) (2 ga Maris, 2021) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Rhode Island Supreme Court (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 401 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-RI | ||||
GNIS Feature ID (en) | 1219835 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ri.gov |
Babban birnin jihar Rhode Island, Providence ne. Jihar Rhode Island yana Kuma da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 3,144, da yawan jama'a 1,059,639.
Gwamnan jihar Rhode Island Gina Raimondo ce, daga zaben gwamnan a shekara ta 2014.
Hotuna
gyara sashe-
Riverwalk
-
Biltmore Hotel
-
George Redman Linear Park, Rhode Island
-
Colonial Market Square, Rhode Island
-
Westminster Street in 1990
-
Main Library Building of Newport Historical Society, Rhode Island
-
Dakin karatu na jami'ar Brown, Rhode Island
-
School of Engineering, Rhode Island
-
John Hay Library
-
Downtown Providence in 1906
-
View of downtown from across the Providence River
Manazarta
gyara sashe
Jihohin Taraiyar Amurka |
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming |