Bankin Duniya da Turanci kuma "World Bank" da Faransanci "Banque Mondale" . Wata babbar cibiyar hada-hadar kuɗaɗe ce ta duniya baki ɗaya, tana bayar da bashi ga ƙasashen duniya domin gudanar da manyan ayyuka don cigaban ƙasashen. Bankin na da cibiyoyi biyu a ƙarƙashin sa, su ne:

  1. Bankin Ƙasa-da-kasa na Kwaskwarima da Bunkasawa "The International Bank for Reconstruction and Development" (IBRD).
  2. Kungiyar Kasa-da-kasa Domin Bunkasa "The International Development Association" (IDA).
Bankin Duniya

Working for a World Free of Poverty
Bayanai
Gajeren suna WB, BM, BM, BM da BM
Iri international financial institution (en) Fassara
Masana'anta development aid (en) Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Aiki
Mamba na Confederation of Open Access Repositories (en) Fassara da DataCite (en) Fassara
Bangare na World Bank Group (en) Fassara
Harshen amfani Turanci
Mulki
Shugaba Ajaypal Singh Banga (en) Fassara
Shugaba Kristalina Georgieva (en) Fassara
Mamba na board
Hedkwata World Bank Headquarters (en) Fassara
Subdivisions
Tarihi
Ƙirƙira 27 Disamba 1945

worldbank.org


Bankin duniya wani bangare ne na kungiyar bankin duniya wanda aka fi sani da "World Bank Group" da Turanci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.