Kentucky
Kentucky jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Gabashin Tsakiyar ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1792.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Commonwealth of Kentucky (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Kirari |
«United we stand, divided we fall (en) ![]() | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Northern Cardinal (en) ![]() | ||||
Laƙabi | Bluegrass State | ||||
Suna saboda |
Kentucky River (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni |
Frankfort (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,425,092 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 42.28 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
contiguous United States (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 104,659 km² | ||||
• Ruwa | 2.28 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Mississippi (kogi), Ohio River (en) ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 230 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Black Mountain (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Mississippi (kogi) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Kentucky County (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1 ga Yuni, 1792 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Kentucky (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Kentucky General Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Kentucky (en) ![]() |
Andy Beshear (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Kentucky Supreme Court (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-KY | ||||
GNIS ID (en) ![]() | 1779786 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kentucky.gov | ||||
![]() ![]() |
TarihiGyara
Babban birnin jihar Kentucky, Frankfort ne. Jihar Kentucky yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 104,659, da yawan jama'a 4,468,402.
MulkiGyara
Gwamnan jihar Kentucky Matt Bevin ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2015.