Amirka ta Arewa

Nahiyar Amurka ta Arewa wata nahiya ce dake a yammacin duniya. Sai dai a nahiyar kasar tarayyar Amurka itace ta cinye yawan cin nihiyar, saboda girman da take dashi, amma akwai kasashe kamar Kanada da Mexico da sauransu.