New Mexico jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1912.

New Mexico
State of New Mexico
Flag of New Mexico.svg [[File:|75x75px]]
Administration
Capital Santa Fe (en) Fassara
Official languages no value
Geography
New Mexico in United States.svg
Area 315194 km²
Borders with Arizona, Colorado, Oklahoma, Texas, Chihuahua (en) Fassara, Sonora (en) Fassara da Utah
Demography
Population 2,085,109 imezdaɣ. (2015)
Density 6.62 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−07:00 (en) Fassara da America/Denver (en) Fassara
newmexico.gov

Babban birnin jihar New Mexico, Santa Fe ne. Jihar New Mexico yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 315,198, da yawan jama'a 2,088,070.

Gwamnan jihar New Mexico Michelle Lujan Grisham ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.