South Carolina ko Karolina ta Kudu jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788.

Globe icon.svgSouth Carolina
State of South Carolina (en)
Flag of South Carolina (en) Seal of South Carolina (en)
Flag of South Carolina (en) Fassara Seal of South Carolina (en) Fassara
Ravenel Bridge at night from Mt Pleasant.jpg
Arthur Ravenel Jr. Bridge (en) Fassara

Take Carolina (en) Fassara

Kirari «Dum spiro spero (en) Fassara»
Official symbol (en) Fassara Carolina tartan (en) Fassara
Laƙabi The Palmetto State
Suna saboda Province of Carolina (en) Fassara
Wuri
South Carolina in United States.svg
 34°N 81°W / 34°N 81°W / 34; -81
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birni Columbia (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 4,896,146 (2015)
• Yawan mutane 59.04 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na contiguous United States (en) Fassara da South Atlantic states (en) Fassara
Yawan fili 82,931 km²
• Ruwa 6.12 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Altitude (en) Fassara 105 m
Wuri mafi tsayi Sassafras Mountain (en) Fassara (1,085 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Province of South Carolina (en) Fassara
Ƙirƙira 23 Mayu 1788
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of South Carolina (en) Fassara
Gangar majalisa South Carolina General Assembly (en) Fassara
• Governor of South Carolina (en) Fassara Henry McMaster (en) Fassara
Majalisar shariar ƙoli South Carolina Supreme Court (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 US-SC
GNIS ID (en) Fassara 1779799
Wasu abun

Yanar gizo sc.gov

Babban birnin jihar South Carolina, Columbia ne. Jihar South Carolina yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 82,931, da yawan jama'a 5,084,127.

Gwamnan jihar South Carolina Henry McMaster ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.

HotunaGyara