Delaware
Delaware jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1787.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Delaware (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Kirari | «Liberty and Independence» | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Blue Hen of Delaware (en) ![]() | ||||
Laƙabi | The First State | ||||
Suna saboda |
Delaware Bay (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni |
Dover (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 945,934 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 146.61 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
contiguous United States (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 6,452 km² | ||||
• Ruwa | 21.71 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Tekun Atalanta, Delaware Bay (en) ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 18 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Ebright Azimuth (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Delaware Colony (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 7 Disamba 1787 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of Delaware (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Delaware General Assembly (en) ![]() | ||||
• Governor of Delaware (en) ![]() |
John Carney (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Delaware Supreme Court (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-DE | ||||
GNIS ID (en) ![]() | 1779781 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | delaware.gov |
Babban birnin jihar Delaware, Dover ne. Jihar Delaware yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 5,130, da yawan jama'a 961,939.
Gwamnan jihar Delaware John Carney ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.