Tennessee
Tennessee jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1796.
Babban birnin jihar Tennessee, Nashville ne. Jihar Tennessee yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 109,247, da yawan jama'a 6,770,010.
Gwamnan jihar Tennessee Bill Lee ne, daga zaɓen gwmanan a shekara ta 2018.
Hotuna
gyara sashe-
Great Train Wreck of 1918
-
Second Avenue downtown, Tennessee
-
Nashville Wharf bayan yakin basasa, Tennessee
-
The AT&T Building, Tennessee
-
Kofar shiga gidan zoo na Memphis, Tennessee,
-
Tennessee
-
Replica of the Parthenon in Centennial Park
-
Country Music Hall of Fame
-
Levitt Shell, Overton Park, Memphis, TN, June 2009
Jihohin Taraiyar Amurka |
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming |