Pennsylvania ko Fensilfaniya jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1787.

Pennsylvania
Commonwealth of Pennsylvania
Flag of Pennsylvania.svg Coat of arms of Pennsylvania.svg
Administration
Capital Harrisburg (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Pennsylvania in United States (US48).svg
Area 119283 km²
Borders with New York (jiha), New Jersey, Delaware, Maryland, West Virginia, Ohio da Ontario (en) Fassara
Demography
Population 12,802,503 imezdaɣ. (2015)
Density 107.33 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara, UTC−05:00 (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
www.pa.gov

TarihiGyara

Babban birnin jihar Pennsylvania, Harrisburg ne. Jihar Pennsylvania yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 119,283, da yawan jama'a 12,807,060.

HotunaGyara

ManazartaGyara

Gwamnan jihar Pennsylvania Tom Wolf ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2014.