North Dakota ko Dakota ta Arewa jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889.

Globe icon.svgNorth Dakota
State of North Dakota (en)
Flag of North Dakota (en) Coat of arms of North Dakota (en)
Flag of North Dakota (en) Fassara Coat of arms of North Dakota (en) Fassara

Take North Dakota Hymn (en) Fassara

Kirari «Serit ut alteri saeclo prosit» (11 ga Maris, 2011)
Official symbol (en) Fassara Seal of North Dakota (en) Fassara
Laƙabi Peace Garden State
Suna saboda Dakota people (en) Fassara
Wuri
North Dakota in United States.svg
 47°30′N 100°30′W / 47.5°N 100.5°W / 47.5; -100.5
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birni Bismarck (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 756,927 (2015)
• Yawan mutane 4.13 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na contiguous United States (en) Fassara
Yawan fili 183,108 km²
• Ruwa 2.4 %
Altitude (en) Fassara 580 m
Wuri mafi tsayi White Butte (en) Fassara (1,069 m)
Wuri mafi ƙasa Red River of the North (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Dakota Territory (en) Fassara
Ƙirƙira 2 Nuwamba, 1889
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa North Dakota government (en) Fassara
Gangar majalisa North Dakota Legislative Assembly (en) Fassara
• Governor of North Dakota (en) Fassara Doug Burgum (en) Fassara (15 Disamba 2016)
Majalisar shariar ƙoli North Dakota Supreme Court (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 US-ND
GNIS ID (en) Fassara 1779797
Wasu abun

Yanar gizo nd.gov

Babban birnin jihar North Dakota, Bismarck ne. Jihar North Dakota yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 183,843, da yawan jama'a 760,077.

Gwamnan jihar North Dakota Doug Burgum ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2016.

HotoGyara