Texas
Texas jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudancin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1845.
Babban birnin jihar Texas, Austin ne. Jihar Texas yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 696,241, da yawan jama'a 28,701,845.
Gwamnan jihar Texas Greg Abbott ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2014.