Washington jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889.

Washington (jiha)
State of Washington
Flag of Washington.svg
Administration
Capital Olympia (en) Fassara
Official languages no value
Geography
Washington in United States.svg
Area 184827 km²
Borders with British Columbia (en) Fassara, Idaho da Oregon
Demography
Population 7,170,351 imezdaɣ. (2015)
Density 38.79 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−08:00 (en) Fassara da America/Los_Angeles (en) Fassara
access.wa.gov/

Babban birnin jihar Washington, Olympia ne. Jihar Washington yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 184,827, da yawan jama'a 7,535,591.

Gwamnan jihar Washington Jay Inslee ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2012.