North Carolina
North Carolina ko Karolina ta Arewa jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1789.
North Carolina | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of North Carolina (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | The Old North State (en) | ||||
| |||||
Kirari | «Esse quam videri (en) » | ||||
Official symbol (en) | Northern Cardinal (en) da Carolina tartan (en) | ||||
Inkiya | Old North State da Tar Heel State | ||||
Suna saboda | Province of Carolina (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Raleigh (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,439,388 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 74.89 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 4,031,592 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | contiguous United States (en) , South Atlantic states (en) da The Carolinas (en) | ||||
Yawan fili | 139,390 km² | ||||
• Ruwa | 9.66 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) | 215 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Mitchell (en) (2,037 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Province of North Carolina (en) | ||||
Ƙirƙira | 21 Nuwamba, 1789 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | State of North Carolina (en) | ||||
Gangar majalisa | North Carolina General Assembly (en) | ||||
• Governor of North Carolina (en) | Roy Cooper (en) (1 ga Janairu, 2017) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | North Carolina Supreme Court (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 252, 336, 704, 828, 910, 919, 980 da 984 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-NC | ||||
GNIS Feature ID (en) | 1027616 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | nc.gov |
Babban birnin jihar North Carolina, Raleigh ne. Jihar North Carolina yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 139,390, da yawan jama'a 10,383,620.
Gwamnan jihar North Carolina Roy Cooper ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2016.
Hoto
gyara sashe-
Tuta a Jihar North Carolina
-
Taswiran North Carolina
-
Babban hanyan Jihar North Carolina
-
Jirgin yaki a jihar North Carolina
-
Sassaske na wani sojan jihar North Carolina
-
Tuta a North Carolina
-
Cuci a jihar North Carolina
-
Charlotte, North Carolina
-
Raleigh, North Carolina
-
Tafkin Eno, North Carolina
-
Dutsin Mitchell, North Carolina
-
Confederate War Memorial, Currituck, North Carolina
-
North Carolina Presidents Monument in Raleigh, North Carolina
Jihohin Taraiyar Amurka |
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming |