Wyoming jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yamman ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1890.

Wyoming
State of Wyoming
Flag of Wyoming.svg
Administration
Capital Cheyenne (en) Fassara
Official languages Turanci
Geography
Wyoming in United States.svg
Area 253348 km²
Borders with Montana, South Dakota, Nebraska, Colorado, Utah da Idaho
Demography
Population 586,107 imezdaɣ. (2015)
Density 2.31 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−07:00 (en) Fassara, Mountain Time Zone (en) Fassara da America/Denver (en) Fassara
wyoming.gov

Babban birnin jihar Wyoming, Cheyenne ne. Jihar Wyoming yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 97,914, da yawan jama'a 579,315.

Gwamnan jihar Wyoming Mark Gordon ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.