Kolombiya
ƙasa a nahiyar Amurka ta Kudu
Kolombiya (lafazi: /kolombiya/) ko Kwalambiya[1] ko Colombia (da harshen Hispaniya, da harshen Turanci), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 1,141,748. da yawan jama'a, kimanin, 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[2].
Kolombiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Colombia (es) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | National Anthem of Colombia (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Libertad y Orden» «Freedom and Order» «Свобода и ред» «Colombia is magical realism» «Wolność i porządek» «Liberdade e orde» «Rhyddid a Threfn» | ||||
Suna saboda | Christopher Columbus | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bogotá | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 49,065,615 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 42.97 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Latin America (en) , Amurka ta Kudu, Hispanic America (en) da puchaina (en) | ||||
Yawan fili | 1,141,748 km² | ||||
Altitude (en) | 223 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Pico Cristóbal Colón (en) (5,775 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United States of Colombia (en) da Mosquitia (en) | ||||
Ƙirƙira | 1810 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Colombia (en) | ||||
Gangar majalisa | Congress of Colombia (en) | ||||
• President of Colombia (en) | Gustavo Petro (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 318,511,813,577 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Colombian peso (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .co (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +57 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 123 (en) | ||||
Lambar ƙasa | CO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.co |
Kolombiya yana da iyaka da Panama, Peru, Venezuela, Brazil da kuma Ekweita.
Babban birnin Kolombiya shine Bogotá.
Tarihi
gyara sasheMulki
gyara sasheArziki
gyara sasheWasanni
gyara sasheFannin tsaro
gyara sasheKimiya
gyara sasheAl'adu
gyara sasheAddinai
gyara sasheMutane
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
Taganga, Colomiya
-
Bikin kirismati a Jihar Medellin
-
Santuario de Las Lajas wani Gini a Cikin kasar Kolombiya
-
Yar wasan kasar Kolombiya
-
Rakumi cikin kwalliya irin na kasar Kolombiya
-
Tawagan kasar Kolombiya
-
Catedral María reina de Barranquilla, Atlantico, Kolombiya
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.