Ohio jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1803.

Globe icon.svgOhio
State of Ohio (en)
Flag of Ohio (en) Coat of arms of Ohio.svg
Flag of Ohio (en) Fassara
Wooded hills west of Rayland.jpg

Take Beautiful Ohio (en) Fassara (1969)

Kirari «With God, all things are possible (en) Fassara» (1 Oktoba 1959)
«Ohio. Find It Here. (en) Fassara» (2015)
Official symbol (en) Fassara Northern Cardinal (en) Fassara
Inkiya The Buckeye State
Suna saboda Ohio River (en) Fassara
Wuri
Ohio in United States.svg
 40°30′N 82°30′W / 40.5°N 82.5°W / 40.5; -82.5
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birni Columbus
Yawan mutane
Faɗi 11,613,423 (2015)
• Yawan mutane 100.03 mazaunan/km²
Harshen gwamnati no value
Labarin ƙasa
Bangare na Midwestern United States (en) Fassara da contiguous United States (en) Fassara
Yawan fili 116,096 km²
• Ruwa 8.85 %
Coastline (en) Fassara no value
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ohio River (en) Fassara da Lake Erie (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Campbell Hill (en) Fassara (1,549 ft)
Wuri mafi ƙasa Ohio River (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 ga Maris, 1803
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Ohio (en) Fassara
Gangar majalisa Ohio General Assembly (en) Fassara
• Governor of Ohio (en) Fassara Mike DeWine (en) Fassara
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Ohio (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 US-OH
GNIS ID (en) Fassara 1085497
Wasu abun

Yanar gizo ohio.gov

Babban birnin jihar Ohio, Columbus ne. Jihar Ohio yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 116,096, da yawan jama'a 11,689,442.

Gwamnan jihar Ohio Mike DeWine ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.