Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Adegboyega Oyetola (An haife shine a ranar 29, ga watan satumber 1954) Dan Najeriya ne kuma Ɗan siyasa ne wanda shine gwamna na Jihar Osun (tun daga 2019).[1] Ya nemi takarar gwamnan Osun a ƙarƙashin jam'iyar All Progressives Congress (APC) na zaɓen watan September 22, 2018 na Gwamnonin jihar inda ya samu nasara[2] kafin cin zaɓen sa, ya kasance Shugaban ma'aikata na[3] tsohon gwamna Alhaji Rauf Aregbesola.[4]

Adegboyega Oyetola
Gwamnan Jihar Osun

27 Nuwamba, 2018 - 27 Nuwamba, 2022
Rauf Aregbesola - Ademola Adeleke
Rayuwa
Cikakken suna Adegboyega Oyetola
Haihuwa Iragbiji (en) Fassara, 29 Satumba 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Matakin karatu MBA (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da shugaba
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta

gyara sashe
  1. "Osun APC to Oyetola: You're on threshold of distinguished governance". The Nation Newspaper. 2019-09-29. Retrieved 2022-03-11.
  2. "BREAKING: Gboyega Oyetola wins Osun APC gov'ship primary". Archived from the original on 2018-09-11. Retrieved 2019-01-13.
  3. "Alhaji Adegboyega Oyetola". Archived from the original on 2018-10-09. Retrieved 2019-01-13.
  4. "Osun APC Primary: Oyetola floors Aregbesola's candidate as minister alleges fraud | Premium Times Nigeria". 2022-02-20. Retrieved 2022-02-22.