Sukari
Sukari ko suga, Siga sinadarin dandanone wanda ake amfani dashi wajen zaƙaƙa abu musamman kayan sha, kuma ana samarda shine daga rake sai a sarrafashi zuwa suga ta hanyar matse ruwan raken.
sukari | |
---|---|
excipient (en) da group or class of chemical substances (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | carbohydrate (en) |
Bangare na | cioccolato di Modica (en) |
Suna saboda | -ose (en) |
Has characteristic (en) | hygroscopy (en) |