Government College, Birnin Kudu

Government College, Birnin Kudu makarantar sakandare ce dake a Birnin Kudu, Jihar Jigawa, Najeriya. An kafa ta a matsayin makarantar tsakiya (middle school) a shekara ta 1947. Gwamnatin yanki ita ta kafa makarantar, kwalejin tana da manyan tsofaffin ɗalibai. ciki har da gwamnoni biyar da hamshakin attajiri Aliko Dangote

Government College, Birnin Kudu
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1947

Tsofaffin Ɗaliban makarantar gyara sashe

 • Abubakar Rimi tsohon gwamnan Kano
 • Sule Lamido tsohon gwamnan Jigawa
 • Abdullahi Umar Ganduje Gwamnan Kano
 • Aliko Dangote babban ɗan kasuwa kuma mai kuɗin Afrika
 • Aminu Ado Bayero sarkin Kano na 15
 • Sanata (Arc.) Kabiru Ibrahim Gaya
 • Senator Bello Maitama Yusuf- tsohon ministan harkokin kasuwanci a jamhuriya ta biyu, FRN.
 • Barrister Ali Sa'ad Birnin Kudu
 • Alhaji Lamido Sanusi Ado Bayero tsohon darekta a hukumar Nigeria Ports Authority NPA.
 • Birgediya janar Lawal Jafar Isah-tsohon shugaban sojoji a Kaduna
 • Dr. Junaidu Mohammed tsohon ɗan majalisar dokokin Najeriya a jamhuriya ta biyu
 • Alhaji Halilu Ahmed Getso ɗan jarida
 • Alhaji Kassim M. Bichi
 • Dr. Tafida Abubakar Ila sarkin Rano

Manazarta gyara sashe