Jami'ar Al-Azhar
Jami'ar Al-Azhar [1] jami'a ce kuma masallaci ne a Alkahira, Misira. Shi ne babban cibiyar na Adabin Larabci da kuma wajen koyon Ilimin Musulunci a duniya. Hakanan ita ce babbar jami'a ta biyu mafi girma a duniya. [2] Mabiya Fatimiyya na al'adun Shi'a ne suka kafa ta a shekara ta 975.
Jami'ar Al-Azhar | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | public university (en) da cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Misra |
Aiki | |
Mamba na | Agence universitaire de la Francophonie (en) da Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Bangare na | Al Azhar Al Sharif (en) |
Harshen amfani | Larabci |
Mulki | |
Hedkwata | Kairo |
Mamallaki | Al Azhar Al Sharif (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira |
970s 1961 |
|