Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu
Shirin wadanda suka fi kowa Arziƙi a Afirka wato "The Richest Africans" jadawali ne na shekara-shekara na mutanen da suka fi kowa arziki a Afirka, wanda mujallar kasuwanci ta Amurka Forbes ke tattarawa kuma ta buga. An fara buga jadawalin ne tun a shekara ta 2015. Wanda ya kirkiri Kamfanonin Dangote Group, Aliko Dangote ne ya kasance a kololuwar jadawalin a shekara ta 2018.[1] A cikin 2018, an sanya hamshakan attajiran Afirka 23 a cikin jadawalin.[2] Sai dai sun cire mutanen da suka fito daga Afirka, amma ba sa zama a cikin nahiyar (kamar Elon Musk da Mo Ibrahim ) daga jerin.
Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu | |
---|---|
Wikimedia list of persons (en) |
Jerin na shekara-shekara
gyara sashe2021
gyara sasheYa zuwa shekara ta 2021, hamshakin attajirin dan Najeriya, Aliko Dangote ne wanda ya fi kowa kudi a Afirka, kuma kasashen Afirka da suka fi kudi sun hada da Masar (5), Afirka ta Kudu (5), Nijeriya (3), da Morocco (2).
2019
gyara sasheForbes ta sakin jadawalin attajiran shekara ta 2020 a ranar 14 ga watan Junairun 2020. Har wayau, Forbes ta samar da wani tsari mai fidda sabbin bayanai a kan arzikinsu a duk rana da misalin karfe 5pm ET wato duk karshen kasuwanci na yinin.
No. | Name | Age | Nationality | Net Worth (USD) | Source(s) of Wealth |
---|---|---|---|---|---|
1 | Aliko Dangote | 63 | Nigeria | $ 8.3 billion | Dangote Group |
2 | Nicky Oppenheimer & Family | 74 | South Africa | $ 7.4 billion | De Beers |
3 | Nassef Sawiris | 59 | Egypt | $ 7.3 billion | Orascom |
4 | Mike Adenuga | 67 | Nigeria | $ 6.2 billion | Globacom, Conoil |
5 | Johann Rupert & Family | 69 | South Africa | $ 5.4 billion | Richemont, Remgro |
6 | Issad Rebrab & Family | 76 | {{country data Algeria}} | $ 3.9 billion | Cevital |
7 | Mohamed Mansour | 72 | Egypt | $ 3.3 billion | Mansour Group |
8 | Abdulsamad Rabiu | 59 | Nigeria | $ 3.2 billion | BUA Group |
9 | Naguib Sawiris | 65 | Egypt | $ 3 billion | Orascom |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Papadopoulos, Anna (22 October 2018). "Africa's Billionaires: Top 25 Richest People In Africa, 2018". CEOWORLD magazine. Retrieved 5 June 2019.
- ↑ Dolan, Kerry A. (10 January 2018). "African Billionaire Fortunes Rise On Forbes 2018 List Of Continent's Richest". Forbes. Retrieved 5 June 2019.
- ↑ "Elon Musk". Forbes (in Turanci). Retrieved 2020-07-02.
- ↑ "The Forbes Billionaires List: Africa's Billionaires 2019". February 2019. Archived from the original on 2019-09-05. Retrieved 2022-10-21.
- ↑ "Africa's Billionaires".