Musulmi
Musulmi mutum ne da dake bi, wato mabiyin dokar musulunci, addinin kaɗaita Allah. Musulmai suna amfani da alƙur,''ani wanda ya zo ta hanyar manzon aAllah (SAW) a matsayin littafi mai tsarki.
![]() | |
---|---|
religious identity (en) ![]() | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
believer (en) ![]() |
Addini | Musulunci |
Nada jerin |
list of Muslims (en) ![]() |
Yadda ake kira namiji | мусульманин da муслиман |