Harshen

  • na daya daga cikin rukubin Harsunan Chadic, kuma a kungiyar Harsunan Chadic kan, wanda ke cikin iyalin harshen Afroasiatic.
Harshen Hausa
Hausa
'Yan asalin magana
24,000,000
Afro-Asiatic languages Translate
 • Chadic languages Translate
  • West Chadic languages Translate
   • Harshen Hausa
Latin script Translate da Arabic alphabet Translate
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 ha
ISO 639-2 hau
ISO 639-3 hau
Glottolog haus1257[1]

Hausa dayane daga cikin yarukan Nijeriya, hausa shine yare mafi girma a Nijeriya, masu magana da yaren hausa a Nijeriya sunkai kashi hamsin da biyar (55%). harshen hausa yana yaduwa ne ta hanyar 'yan-kasuwa. yan kasuwar da suke tafiya daga kasar hausa zuwa wasu kasashe da zummar kasuwanci, hakan yakara daukaka harshen hausa da hausawa a fadin duniya. idan aka ce Hausa ana nufin duk wani abu dayake da alaka da Hausawa ko kasashensu, da Harshen su, Hausawa nada asali a Nijeriya da kasar habasha wato (Ethiopia), wanda ya yadu a duk fadin duniya. Ana kiran masu amfani da harshen da suna Hausawa, kasar hausa tana da tarihi mai yawa, tun kafin zuwan turawa da larabarawa kasar hausa, hausawa suna da sarakuna da sutturu da sana'oi masu tarin yawa. akwai yardar cewa yaren Hausa ya samo asaline daga Bayajidda wanda Balarabe ne, yazo kasar hausa Daura domin kasuwanci.

BokoGyara

A a B b Ɓ ɓ C c D d Ɗ ɗ E e F f G g H h I i J j K k Ƙ ƙ L l
/a/ /b/ ɓ /tʃ/ /d/ ɗ /e/ ɸ /ɡ/ /h/ /i/ /(d)ʒ/ /k/ /kʼ/ /l/
M m N n O o R r (R̃ r̃) S s Sh sh T t Ts ts U u W w Y y (Ƴ ƴ) Z z ʼ
/m/ /n/ /o/ ɽ r /s/ /ʃ/ /t/ /(t)sʼ/ /u/ /w/ /j/ /ʔʲ/ /z/ /ʔ/

Duba kumaGyara

ManazartaGyara

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "{{{name}}}". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. 

AnazarciGyara