dan kasuwa mutum ne Wanda yake siye da siyarwa a (Kasuwa), ya kan sayo kayan sayarwansa akan farashi mai sauki sai kuma ya sayarwa mutune akan wani farashi daban don samun riba. Wani lokaci kuma ribar bata samuwa sai dai a dawo da uwar kudin. A wani lokacin ma har faduwa akeyi sai ya zama anyi asara wato babu riba a wannan lokaci. Kasuwanci Sana'a ce da galiban mutunen arewa sukeyi da duniya baki daya a matsayin hanyan neman abincinsu. Ansan malam Bahaushe da wannan Sana'a na kasuwanci sosai.

Manazarta gyara sashe