Akwai tutoci da ake amfani dasu kala daban daban a nahiyar Afrika. Akwai tutocin kasashe da na hukumomi da kumgiyoyi a nahiyar Afrika.

Tutocin Afrika
Wikimedia information list (en) Fassara
Taswirar Afrika dauke da kasashe da tutocin su

Tutocin hikumomi da kungiyoyin kasa da kasa gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  1997 – Tutar Kungiyar taraiyar Afrika Tutar kungiyar taraiyar Afrika koriya ce da taswira koriya mai duhu da farar rana a jikin ta da kuma digo digo na gwal mai launin rawaya.
  1945 – Tutar Kungiyar Larabawa Tutar na dauke da hoton rassa da sarka 22 sun hade da farin wata da sunan kungiyar a harahen Larabci
  2008 – Tutar Kungiyar al'umar gabashin Afrika
  2011 – Tutar Kungiyar kasashen musulmi Tutar fara ce da da koren farin wata da duniya, ka Ka'aba a tsakiyar duniyar.
  2008 – Tutar Olympic
  1960 – Kungiyar kasashe masu albarkatun man fetur
  1992 – Tutar Kungiyar al'umar kasashen Afrika ta Kudu

Tutocin kasashen Afrika gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Karin bayani
  1962 – TutarAljeriya
  1975 – Tutar Angola
  1959 – 1975
1990 –
Tutar Benin
  1966 – TutarBotswana
  1984 – Tutar Burkina Faso
  1982 – Tutar Burundi
  1975 – Tutar Cameroon
  1992 – TutarCape Verde
  1958 – Tuta Afirka ta Tsakiya
  1959 – Tutar Chad
  2002 – Tutar Comoros
  2006 – Tutar Kwango JDK
  1959 – 1970
1991 –
Tutar Republic of the Congo
  1977 – Tutar Djibouti
  1984 – Tutar Misra '
  1979 – Tutar Equatorial Guinea
  1995 – Tutar Eritrea
  1968 – Tutar Eswatini
  1996 – Tutar Ethiopia
  1960 – Tutar Gabon
  1965 – Tutar The Gambia
  1957 – 1962
1966 –
Tutar Ghana
  1958 – Tutar Guinea
  1973 – Tutar Guinea-Bissau
  1959 – Tutar Ivory Coast
  1963 – Tutar Kenya
  2006 – Tutar Lesotho
  1847 – Tutar Liberia
  1951 – 1969
2011 –
Tutar Libya
  1958 – Tutar Madagascar
  1964 – 2010
2012 –
Tutar Malawi
  1961 – Tutar Mali
  2017 – Tutar Mauritania
  1968 – Tutar Moris
  1915 – Tutar Morocco
  1983 – Tutar Mozambique
  1990 – Tutar Namibia
  1959 – Tutar Nijar
  1960 – Tutar Najeriya
  2001 – Tutar Rwanda
  1979 – Tutar São Tomé and Príncipe
  1992 – Tutar Senegal
  1996 – Tutar Seychelles
  1961 – Tutar Tutar
  1954 – Tutar Somaliya
  1994 – Tutar South Africa
  2011 – Tutar South Sudan
  1970 – Tutar Sudan
  1964 – Tutar Tanzania
  1960 – Tutar Togo
  1831 – Tutar Tunisiya
  1962 – Tutar Uganda
  1964 – Tutar Zambia
  1980 – Tutar Zimbabwe

Tutar kasashen da basu da cikakken yanci gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Karkashin ikon Karin bayani
  1982 – Tuta da Tambarin Mayotte (mallakar Faransa)
  2003 – Tutar Réunion (mallakar Faransa)
  1984 – Tutar Saint Helena, Ascension and Tristan da Cunha (mallakar Ingila)

Tutar kasashen da ake da takaddama a kansu gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Takaddamar Karin bayani
  1993 – Tutar Somaliland Somaliya
  1975 – Tutar Sahrawi Arab Democratic Republic Morocco

Tutar kasashen da basu da cikakken yanci gyara sashe

Flag Date Use State (status) Description
  1982

Sake duba gyara sashe