Tutocin Turai
Jerin tutocin da ake amfani da su a kasashen Turai. Akwai tutoci na kingiyoyi da hukimomi na kasa da kasa, da kuma tutoci na kasashe da tsofaffin dauloli.
Tutocin Turai | |
---|---|
Wikimedia information list (en) |
Tutocin kungiyoyin cikin gida dana kasa da kasa
gyara sasheWannan jerin ba kammalalle bane. Akwai sauran kungiyoyi da basu a wannan rukunin:
Tuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1957/1958– | Tutar Benelux | Kasashe mambobin dake amfani da wannan tutar sune: Belgium, Netherlands da Luxembourg | |
2015 | Tutar hukumar Central Commission for Navigation on the Rhine | ||
1990s– | Tutar Kungiyar lamuni ta kasuwanci a kasashen tsakiyar turai (CEFTA) | ||
1991– | Tutar Kasashe masu tasowar tattalin arziki | Tutar kungiyar shudiya c l da tambarin kungiyar a tsakiya. | |
1955– | Tutar Taraiyar Turai | ||
1986[note 1]– | Tutar kungiyar taraiyar Turai[note 2] | ||
1984– | Tutar Nordic Council | ||
1986– | Tutar Sami people | ||
2006– | Tutar hukimar tsaro ta European Gendarmerie Force | ||
2006– | Tutar hukumar tsaro ta European Maritime Force |
Tutocin kasashe turai
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1912– | Tutar Albania | ||
1866– | Tutar Andorra | ||
1918–1920 1991– |
Tutar Armenia | ||
1918 – 1938 1945 – |
Tutar Austria | A 1981 aka yita, a sake dawo da amfani da ita a 1945 bayan dakatar da ita a yakin duniya na biyu. | |
1918 – 1920 1991 – |
Tutar Azerbaijan[note 3] | Asali anyi ta a 1918 a matsayin tutar Jamhuriyar Damakaradiyyar Azerbaijan, bayan samun yancin kasar a 1991 aka sake mata fasali. | |
1995– | Tutar Belarus | ||
1831– | Tutar Belgium | Anfara amfani da ita Janairu 23, 1831. | |
1998 – | Tutar Bosnia da Herzegovina | ||
1878 – 1946 1991 – |
Tutar Bulgaria | Anfara amfani da ita 1989. | |
1990 – | Tutar Croatia | Anfara amfani da ita Disamba 1990 | |
1960 – | Flag of Cyprus[note 4] | The flag was officially adopted on August 16, 1960. | |
1993- | Tutar Czech | ||
1219 – | Tutar Denmark | Itace tuta mafi dadewa a duniya kuma haryanzu ake amfani da ita. | |
1918 – 1940 1990 – |
Tutar Estonia | Anfara amfani da ita Mayu 8, 1990. Amma tarihin ta ya fara tun 17 Satumba 1881. | |
1918 – | Tutar Finland | Anfara amfani da it Mayu 29, 1918. | |
1794 – 1814 1830 – |
Tutar Faransa | Anfara amfani d ita 15, 1794. | |
2004 – | TutarGeorgia[note 3] | ||
1919 – 1933 1949 – |
Tutar Jamus | A hukumance an sake dawo dawo da ita Mayu 23, 1949 | |
1978 – (Civil flag since 1822) |
Tutar Greece | Tutar Greece anfara amfani da ita a 1978. | |
1957 – | Tutar Hungary | TAnfara amfani da ita 1848. | |
1915 – | Tutar Iceland | Anfara amfani da ita a yuni 1915. | |
1922 – | Tutar Ireland | ||
1948 – | Tutar Italy | . | |
1992 – | Tutar Kazakhstan[note 5] | ||
1918 – 1940 1990 – |
Tutar Latvia | Anfara amfani da it Fabrairu 27, 1990. | |
1937 – | Tutar Liechtenstein | ||
1918 – 1940 1989 – |
Tutar Lithuania | A Maris 20, 1989, aka dawo amfani da tutar bayan samun yancin kasar sakamakon rushewar taraiyar Sobiyat a 1990. | |
1845 – | Tutar Luxembourg | A hukimance anfara amfani da ita 1972, amma kuma tun 1848 ake amfani da ita. | |
1964 – | Tutar Malta | Anfara amfani da ita Satumba 21, 1964. | |
1990 – | Tutar Moldova | ||
1881 – | Tutar Monaco | Anfara amfani da ita tun 1339. | |
2007 – | Tutar Montenegro | Anfara amfani da ita 2004, ja ce dauke da tambarin kasar. | |
1575 (first used)
1937 (officially adopted) – |
Tutar Netherlands | Anfara amfani da ita Fabrairu 19, 1937. Tasha samun sauye sauye.
[1] tana kuma kamanceceniya da tutar Faransa[2] (1794) and Russian flag[3] | |
1995 – | Tutar North Macedonia | ||
1821 – 1844 1898 – |
Tutar Norway | ||
1919 – | Tutar Poland | Anfara amfani da ita 1919. | |
1911 – | Tutar Portugal | Anfara amfani da ita 30, 1911. | |
1848, 1867 – 1948 1989 – |
Tutar Romania | Anfara amfani da ita 1989. | |
1883 – 1918 1993 – |
Tutar Russia | Anfara amfani da Ogusta 22, 1991. | |
2011 – | Tutar San Marino | ||
2010 – | Tutar Serbia | ||
1992 – | Slovakia | Amfara amfani da ita Satumba 1, 1992. | |
1991 – | Tutar Slovenia | Anfara amfani da ita Yuli 24, 1991. | |
(1785 original design)
1981 – |
Tutar Hispaniya | Anfara amfani da ita 19 Yuli 1927. | |
1569 – | Tutar Sweden | Wannan tutar tun Yuni 22, 1906. ake amfani da ita. | |
1889 – | Tutar Switzerland | Wannan dadaddiyar tuta ce tun 1474. | |
1844 – | Tutar Turkiyya | Tutar Turkiyya ja ce da farin wata da tauraruwa farare a tsakiya. An fara amfani da ita a 1844. | |
1918 – 1920 1992 – |
Ukraine | Anfara amfani da ita Satumba 4, 1991, bayan rushewar taraiyar Sobiyat. | |
1801 – | Tutar Birtaniya | Tutar birtaniya ta yanzu tutace da take nuna hadin kai tsakanin masarautar Birtaniya da ta Ireland a 1800. | |
1929 – | Tutar Vatican | A shekarar 1929 aka fara amfani da yutar Vatican. |
Tutocin kasashen masu mulkin gargajiya
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1130 – | Tutar mulkin soji ta Malta | Tutar Malta ja ce da giccin fari. |
Tutocin kasashen da basu da cikakken yanci
gyara sasheWadannan kasashen sune kasashen turai da majalisar dinkin duniya bata da kasashen duniya basu amince dasu ba. Saidai suna samun goyon bayan daidaikun kasashe.
Tuta | Kwanan wata | Use | Kasar dake kalubalanta | Bayani |
---|---|---|---|---|
1992 – | Tutar Abkhazia[note 3] | Georgia | ||
1992 – | Tutar Jamhuriyar Artsakh[note 3] | Azerbaijan | Tutar Artsakh anyita kamar ta Armenia saidai karin zanen fari da akayi mata. | |
2008 – | Tutar Jamhuriyar Kosovo | Serbia | Kasar Kosovo ce ta kirkire ta ranar 17 Fabrairu. | |
1984 – | Tutar Kudancin Cyprus[note 4] | Cyprus | Kasar jamhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus ce ke amfani da ita, kuma kasar Turkiyya ce da kasar Nakhichevan kadai suka amince da ita, an kirkireta Maris 7, 1984. | |
1990 – | Tutar South Ossetia[note 3] | Georgia | ||
2000 – | Tutar Transnistria | Moldova |
Tutocin kasashe mallakin turai
gyara sasheTutocin kasashe mallakin turai wadanda ba a turai din suke ba, suna a wata nahiya ta daban.
Tutocin yankuna na Turai
gyara sasheTutoci na rabe-rabe na yankuna a turai.
Austria
gyara sasheBelgium
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1973 – | Tutar Flanders | Flanders yanki ne na masu amfani da harshen Dutch. | |
1991 – | Tutar Wallonia | Akasari mutanen yankin na amfani da harshen Faransanci ne. |
Bosnia and Herzegovina
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1995– | Tutar Republika Srpska | In banda tambari tayi amfani da Serbia |
Finland
gyara sasheBa kowanne yanki ne ke da tuta ba.
Faransa
gyara sasheBa kowanne yanki ne keda tuta ba.
Georgiya
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
2004 – | Tutar Adjara[note 3] |
Jamus
gyara sasheGirka
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1980s – | Tutar Macedonia | Anyita a tsakanin shekarun 1980. | |
1821 – | Tutar Spetses | Anyita 1821. | |
1821 – | Tutar Hydra | Anyita a 1821 lokacin juyin juya halin kasar Greece | |
Fayil:Kastelorizoflag.gif | 1828 – | Tutar Kastellorizo | Anyita 1828 |
1864 – | Anyita Corful | Anyita 1824 | |
1864 – | Tutar Zakynthos | Anyita a 1824. | |
1821 – | Tutar Psara | Anyita tun 1821 lokacin juyin juya halin kasar Greece. | |
1821 – | Tutar Mani Peninsula | Anyita tun 1821. |
Ireland
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
Tutar Connacht | |||
Tutar Leinster | |||
Tutar Munster | |||
Tutar Ulster |
Italiya
gyara sashe
Malta
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1964 – | Tutar Gozo |
Netherlands
gyara sashePoland
gyara sashePortugal
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1979 – | Azores | ||
1978 – | Tutar Madeira |
Rasha
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1992 – | Tutar Adygea | ||
1992 – | Tutar Bashkortostan | ||
2004 – | Tutar Chechnya | ||
1992 – | Tutar Chuvashia | ||
1999 – | Tutar h Crimea | ||
1994 – | Tutar Dagestan | ||
1994 – | Tutar Ingushetia | ||
1994 – | Tutar Kabardino-Balkaria | ||
1997 – | Tutar Kaliningrad | ||
1993 – | Kalmykia | ||
2004– | Tutar Kaluga Oblast | ||
1996 – | Tutar Karachay-Cherkessia | ||
1993 – | Tutar Karelia | ||
1997 – | Tutar Komi Republic | ||
2011 – | Tutar Mari El Republic | ||
1995 – | Tutar Mordovia | ||
1995 – | Tutar Moscow | ||
1995 – | Tutar Moscow Oblast | ||
1991 – | Tutar North Ossetia–Alania | ||
1991 – | Tutar Saint Petersburg | ||
1991 – | Tutar Tatarstan | ||
1993 – | Tutar Udmurt Republic |
Serbiya
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
2004 – | Tutar Vojvodina | . |
Hispania
gyara sashe
Sweden
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1902 (?) – | Tutar Scania |
Switzerland
gyara sasheUkraine
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
1998 – | Tutar Cherkasy | ||
2000 – | Tutar Chernihiv | ||
2001 – | Tutar Chernivtsi | ||
1999 – | Flag of Crimea | ||
1999 – | Tutar Donetsk | ||
2002 – | Tutar Dnipropetrovsk | ||
2001 – | Tutar Ivano-Frankivsk | ||
1999 – | Tutar Kharkiv | ||
2001 – | Tutar Kherson | ||
2002 – | Tutar Khmelnytskyi | ||
1998 – | Tutar Kirovohrad | ||
1995 – | TutarKiev | ||
1999 – | Tutar Kiev (yanki) | ||
1998 – | Tutar Luhansk | ||
2001 – | Tutar Lviv | ||
2001 – | Tutar Mykolaiv | ||
2002 – | Tutar Odessa | ||
2000 – | Tutar Poltava | ||
2005 – | Tutar Rivne | ||
2000 – | Tutar Sevastopol | ||
2000 – | Tutar Sumy | ||
2003 – | Tutar Ternopil | ||
1997 – | Tutar Vinnytsia | ||
2004 – | Tutar Volyn | ||
2001 – | Tutar Zaporizhia Oblast | ||
2009 – | Tutar Zakarpattia Oblast | ||
2003 – | [[Flag of Tutar Zhytomyr Oblast |
Birtaniya
gyara sasheTuta | Kwanan wata | Amfani | Bayani |
---|---|---|---|
16C – | Tutar Ingila | ||
1953 – | Tutar Northern Ireland | ||
14C – | Tutar Scotland | ||
9C – | Tutar Wales | - |
Sake duba
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Hukumomin taraiyar turai sun kaddamar da tutar su a 1983.
- ↑ Turawan nahiyar turai ne suka fara amfani da ita a shekarat 1986, bayan kafa kungiyar kasashe na turai aka cigaba da amfani da ita a 1992.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 3.5 Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedTranscaucasian
- ↑ 4.0 4.1 The island of Cyprus, which includes the Republic of Cyprus, Northern Cyprus and Akrotiri and Dhekelia, is geographically located in Asia, closer to Asian Turkey than to the European mainland. However, the Republic of Cyprus is a member state of the European Union.
- ↑ Kazakhstan is a transcontinental country located mainly in Central Asia with a small part of its territory located west of the Ural Mountains in Eastern Europe.
- ↑ Central Intelligence Agency (2015-11-24). The CIA World Factbook 2016. Skyhorse Publishing, Inc. ISBN 9781510700895.
- ↑ "flag of France". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2016-10-08.
- ↑ "flag of Russia". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2016-10-08.