Jerin tutocin da ake amfani dasu a kasahen nahiyar Asiya.

Tutocin Asiya
jerin maƙaloli na Wikimedia
Taswirar kasashen Asiya da tutocin su

Tutocin kungiyoyin kasa da kasa gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Karin bayani
  1945 – Tutar Kungiyar larabaww
Mahada 1997 – Tutar Kungiyar kasashen Kudu maso gabashin asiya Tutar shudiya ce da tambarin kungiyar a tsakiya.
  1991 – Tutar Kungiyar kasashe masu tasowa Wannan tutar shidya ce da tambarin kungiyar a tsakiya.
Mahada 1985 – Tutar Kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki
2011 – Tutar Kungiyar kasashen musulmi
  1960 – Tutar Kungiyar kasashe masu albarkatun man fetur
  1981 – Tutar Kungiyar kasashen larabawa na bakin Gwaf

Tutar kasashen Asiya gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  2013 – Tutar Afghanistan Anfara anfani da ita 2003.
  1918–1920
1991–
Tutar Armenia[a]
  1918 – 1920
1991-
Tutar Azerbaijan[a] Asali anyita a 1918, anfara anfani da ita 1991, bayan samun yancin kasar.
  2002 – Tutar Bahrain Anfara anfani da ita Janairu 2002.
  1972 – Tutar Bangladesh Anfara amfani da ita Janairu 1972.
  1969 – Tutar Bhutan Anfara amfani da ita 1969.
  1959 – Flag of Brunei Anfara amfani da ita 1959.
  1948 – 1970
1993 –
Tutar Cambodia Anfara amfani da ita 1993 a baya kuma anyi amfani da it tsakanin 1948-1970
  1949 – Tutar Sin Anfara amfani da ita Satumba 1949.
  1960 – Flag of Cyprus[b] Anfara amfani da ita a hukimance 16, 1960.
  1975 – Tutar East Timor An kaddamar da ita Mayu 2002 (asali amyita tun Nuwamba 1975),
  1984 – Tutar Misra Anyita Oktoba 1984.
  2004 – Flag of Georgia Anyita tu a karni na 14
  1947 – Flag of India Anyita Yuli 1947.
  1945 – Tutar Indonesia Anyita Ogusta 1945.
  1980 – Tutar Iran Anyita a Yuli 1980.
  2008 – Tutar Iraq Anyita Janairu 2008
  1948 – Tutar Israel Anyi ta Ogusta 1948,
  1870 – Tutar Japan
  1928 – Tutar Jordan
  1992 – Tutar Kazakhstan
  1961 – Tutar Kuwait
  1992 – Tutar Kyrgyzstan
  1945 – Tutar Laos
  1943 – Tutar Lebanon
  1950 – Tutar Malaysia
  1965 – Tutar Maldives
  1945 – Tutar Mongolia
  2010 – Tutar Myanmar
  1962 – Tutar Nepal
  1948 – Tutar Koriya ta arewa
  1995 – Tutar Oman
  1947 – Tutar Pakistan
  1898 – Tutar Philippines
  1971 – Tutar Qatar
  1883 – 1918
1993 –
Tutar Rasha An kirkiri tutar rasha Ogusta 22, 1991 bayan karyewar daular Sobiyat. Kalarta itace fari, ja da shudi.
  1973 – Tutar Saudiyya Koriya ce da rubutun kalmar shahada a harshen larabci a jikin ta.
  1959 – Tutar Singapore
  1883 –1920
1949 –
Tutat Koriya ta kudu
  1972 – Tutar Sri Lanka
  1980 – Tutar Syria
  1992 – Tutar Tajikistan
  1917 – Tutar Thailand
  1844 – Tutar Turkey[c]

Tutar Turkiyya ja ce da farin farin wata da tauraro a tsakiyar ta.

  2001 – Tutar Turkmenistan
  1971 – Tutar Daular larabawa
  1991 – Tutar Uzbekistan
  1945 – Tutar Vietnam
  1990 – Tutar Yemen

Tutar kasashen asiya da basu da yanci gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani State (status) Karin bayani
[[File:Flag of the United Kingdom.svg|border|100px| Tutar Akrotiri da Dhekelia 1960 – Tutar Akrotiri da Dhekelia (mallakim Birtaniya) Daya take kamar Birtaniya.
  1990 – Tutar Yankunan Birtaniya a tekun Indiya (mallakin Birtaniya)
  2002 – Tutar Tsuburin Christmas Island (mallakin Australia)
  2004 – Tutar Cocos (Keeling) Islands (mallakin Australia)

Tutocin yankuna na musamman a Asiya gyara sashe

Sin gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani State (status) Bayani
  1997 – Hong Kong   China
(yankin Sin na musamman)
  1999 – Macau (yankin Sin na musamman)

Georgia gyara sashe

Tuta Kwanna wata Amfani Bayani
  2004 – Adjara

Iraq gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  1921 – Kurdistan

Japan gyara sashe

Tutocin yanki a Japan

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  2000 – Aichi

Philippines gyara sashe

Tutocin yanki a Philippines

Tuta Kwanan wata Amfani Bayanj
  2019 – Bangsamoro

Rasha gyara sashe

Tutocin yankuna a Rasha

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  2000 – Altai Krai
  1992 – Altai
  1999 – Amur
  1992 – Buryatia
  2001 – Chelyabinsk Oblast
  1997 – Chukotka, Okrug
  1997 – Irkutsk
  2005 – Jewish
  2010 – Kamchatka Krai
  1994 – Khabarovsk Krai
  2003 – Khakassia
  1995 – Khanty–Mansi, Okrug
  2000 – Krasnoyarsk Krai
  1997 – Kurgan
  2001 – Magadan
  2009 – Nenets, Okrug
  2014 – Omsk
  2011 – Perm Krai
  1995 – Primorsky Krai
  1992 – Sakha
  1995 – Sakhalin
  1997 – Sverdlovsk
  1992 – Tuva Republic
  1995 – Tyumen Oblast
  1996 – Yamalo-Nenets
  1995 – Zabaykalsky Krai

Kasashe marasa cikakken yanci gyara sashe

Tuta Kwanan wata Amfani Ikirari Bayani
  1992 – Abkhazia Kasar Georgia na kalubalanta The flag of Abkhazia consists of seven green and white stripes with a red upper left canton bearing a white open right hand and seven white stars.
  1992 – Jamhuriyar Artsakh Azerbaijan na kalubalanta Tutar anyitane kamar ta Armenia saidai ita akwai zanen fari a jikin ta.
  1928 [e] Taiwan kasar Sin na kalubalanta
  1971 – Palestine Kasar Israel na kalubalanta Tutar Palestine nada kaloli uku, daga sama baki, sai fari a tsakiya, sannan Kore a kasa.
  1984 – Arewacin Cyprus Cyprus na kalubalanta
  1990 – South Ossetia Fari, ja, rawaya, sune kaloli uku na tutar.

Tutocin tarihi gyara sashe

Tutoci na tsofafgin masarautu da kasashe da dauloli a nahiyar Asiya.

Tuta Kwanan wata Amfani Bayani
  1368–1906 Daular Bruneian
  1906–1959 Brunei
  1912–1928 Jamhuriyar Sin (1912–1949)
  1398–1489 Masarautar Cyprus
  1881–1922 Cyprus
  1922–1960 Cyprus
  1960 Cyprus
  1960–2006 Cyprus
  1990–2004 [ Georgia
  1978–1993 Kampuchea
  1918–1920 Kuban
  1946–1968 Taraiyar Malayan
  1948–1963 Malaya
  1974–2010 Myanmar
  1945–1955 Arewacin Vietnam
  1844–1922 Daular Usmaniyya
  1897–1898 Biak na Bato
  1943–1945 Philippines
  1946–1985, 1986–1998 Philippines
  1985–1986 Philippines
  1862–1889 Masarautar Qing
  1889–1912 Masarautar Qing
  1858–1883 Daular Rasha
  1949–1975 Kudancin Vietnam
  1922–1923 Taraiyar Soviet
  1923–1924 Taraiyar Soviet
  1924–1936 Taraiyar Soviet
  1936–1955 Taraiyar Soviet
  1955–1980 Taraiyar Soviet
  1980–1991 Taraiyar Soviet

Sake duba gyara sashe