Saudi Arebiya

Ƙasar Saudi Arebiya
(an turo daga Saudiya)
Saudi Arebiya
Kingdom Tower at night.JPG
sovereign state, kingdom, ƙasa
bangare naGabas ta tsakiya Gyara
farawa1727 Gyara
sunan hukumale Royaume d’Arabie saoudite Gyara
native labelالمملكة العربية السعودية Gyara
short name🇸🇦 Gyara
named afterSaud I Gyara
demonymسعوديون Gyara
founded byFounding Leaders of Saudi Arabia Gyara
yaren hukumaLarabci Gyara
takeNational Anthem of Saudi Arabia Gyara
cultureculture of Saudi Arabia Gyara
kirariShahada Gyara
motto textلَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaSaudi Arebiya Gyara
babban birniRiyadh Gyara
located in or next to body of waterpersian Gulf, Red Sea, Gulf of Aqaba Gyara
located on terrain featureArabian Peninsula Gyara
coordinate location23°43′0″N 44°7′0″E Gyara
coordinates of easternmost point22°0′0″N 55°40′0″E Gyara
coordinates of northernmost point32°9′0″N 39°12′0″E Gyara
coordinates of southernmost point16°24′35″N 42°16′11″E Gyara
coordinates of westernmost point27°57′7″N 34°33′58″E Gyara
geoshapeData:Saudi Arabia.map Gyara
highest pointJabal Sawda Gyara
lowest pointRed Sea Gyara
tsarin gwamnatiabsolute monarchy Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaKing of Saudi Arabia Gyara
shugaban ƙasaSalman of Saudi Arabia Gyara
office held by head of governmentPrime Minister of Saudi Arabia Gyara
shugaban gwamnatiSalman of Saudi Arabia Gyara
majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Saudi Arabia Gyara
legislative bodyPrime Minister of Saudi Arabia Gyara
highest judicial authoritySupreme Judicial Council of Saudi Arabia Gyara
central bankSaudi Arabian Monetary Agency Gyara
public holidaySallar Idi Karama, Sallar Idi Babba, Saudi national day Gyara
contains administrative territorial entityregion of Saudi Arabia Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara
kuɗiSaudi riyal Gyara
owner ofSaudi Aramco Gyara
foundational textDiriyah Charter Gyara
driving sidedama Gyara
electrical plug typeBS 1363 Gyara
participant inSaudi–Mamluk War, Ottoman–Saudi War, Gulf War, Earth Hour, September 11 attacks Gyara
MabiyiEmirate of Diriyah Gyara
significant eventFirst Saudi State, Second Saudi State, Modern Saudi State Gyara
IPA transcription'sæʉdɪɑɾɑːbɪɑ Gyara
official websitehttp://www.saudi.gov.sa Gyara
tutaflag of Saudi Arabia Gyara
kan sarkiCoat of Arms of Saudi Arabia Gyara
official symbolFalco Gyara
has qualitynot-free country Gyara
official religionMusulunci Gyara
top-level Internet domain.sa Gyara
geography of topicgeography of Saudi Arabia Gyara
tarihin maudu'ihistory of the Arabian Kingdom Gyara
mobile country code420 Gyara
country calling code+966 Gyara
lambar taimakon gaggawa112, 911, 999, 9-1-1 Gyara
GS1 country code628 Gyara
licence plate codeKSA Gyara
maritime identification digits403 Gyara
Unicode character🇸🇦 Gyara
railway traffic sidehagu Gyara
Open Data portalSaudi Open Data Portal, Saudi Arabia national open data Gyara
WordLift URLhttp://data.thenextweb.com/tnw/entity/saudi_arabia Gyara
category for mapsCategory:Maps of Saudi Arabia Gyara

Saudi Arebiya ko Saudiyya wani babban kasa ce dake nahiyar gabas ta tsakiya a Duniya. kasar saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya ko kuma yankin da ake kira da gabas ta tsakiya. Kasar saudiya ta kasance fitacciyar kasa a duniya musamman ta bangaren addini, kasantuwar addinin musulunci yazo ne ta Annabin dayake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki Allah ya azurceta ta da dimbin arzikin ma'adinai musamman arzikin man fetur da irin su zinari da gwala-gwalai, ta kasance itace kasar datafi kowacce kasa arzikin man fetur. Lallai kasar saudiya ta kasance kasa ce mai yawan Sahara. kasace mai matukar kyawu sannan Allah ya azurtata da kyawawan bishiyoyi musamman Dabino da Inabi. Kasar saudiya kasace ta Larabawa, Larabci shine yaren kasar. [1]

Masu sarautar saudiya
Yarima Named bin Abdullahi bin Saudi bin xudeyr na saudiyya kenan

[2]

AddiniGyara

 
Dakin ka'aba na garin Makkah mai Alfarma
 
Musulmai masu aikin hajji a masallaci a kasar saudiyya

Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata garesa). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

  1. https://www.britannica.com/place/Saudi-Arabia
  2. https://www.saudiembassy.net/history