Birnin Makkah gari ne mai tarihi, birnin ya kasance a cikin nahiyar Asiya wato a cikin tsibirin Saudiya a Tarayyar Larabawa. Wannan gari na Makkah shi ne birni mafi girma da shahara a duk faɗin nahiyar Asiya. Birni ne wanda Allah ya yi masa albarka tun da shi ne birnin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W).↵Albarkatun kasa Allah Ya azurta garin Makkah da yawan bishiyoyin Dabino da Inibi. Lallai birnin ƙayataccen birni ne wanda har ya wuce a iya misaltawa da sauran wurare. Haka zalika, ta ɓangaren albarkatun ƙasa, Allah ya hore wa birnin arziƙin man fetur da kuma gwala-gwalai da sauran ma'adanai, daban-daban.

Makkah
مكة المكرمة (ar)


Wuri
Map
 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.8261°E / 21.4225; 39.8261
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) Fassarayankin Makka
Babban birnin
Kingdom of Hejaz (en) Fassara (1916–1925)
Kingdom of Nejd and Hejaz (en) Fassara (1925–1932)
yankin Makka (1932–)
The Holy Capital Governorate (en) Fassara (1932–)
Yawan mutane
Faɗi 2,427,924 (2022)
• Yawan mutane 3,194.64 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 760 km²
Altitude (en) Fassara 277 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Khalid bin Faisal Al Saud (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 1
Wasu abun

Yanar gizo holymakkah.gov.sa
Kofar shiga Makkah
photon Ka'aba a birnin Makka mai girma

Birnin Makkah shi ne birnin Manzon Allah na farko, a garin ne aka haife shi. A nan kuma ya girma tun gabanin a ba shi Annabta. Daga baya ne ya koma garin [Madinah]. Sunan Makkah ko kuma ka ce Bakkah ya samo asali ne daga sunan wani mutun daya fara zama a garin mai suna Bakkah. Larabawa na da mahimmanci a nahiyar gabas ta tsakiya saboda albarkar Ɗakin Ka'aba da yake a wurin.

Tarihi gyara sashe

 
Zanen yanayin garin makka a wani karni na baya

Tufafi gyara sashe

Mulki gyara sashe

Addini gyara sashe

Qur'ani gyara sashe

 
hotal madina

Masallatai gyara sashe

 
Masallacin ka'aba


 
Masallacin Hydrabad Makka
 
Masallacin Ka'aba makka

Makkah gyara sashe

Madina gyara sashe

 
Cikin madina
 
Madina
 
Manyan gine ginen madina

Mutane gyara sashe

Al'adu gyara sashe

Tattalin arziki gyara sashe

Noma gyara sashe

Manazarta gyara sashe