Dabino
Dabino,a harshen Turanci ake kiran shi da suna date palm, (Phoenix dactilifeyra) itaciya ce dake fidda ya'ya kanana masu zaki da ake kira da yayan dabino, bishiyar dabino yana daga cikin jinsin bishiyoyi kamar bishiyoyin kwa-kwa mai ruwa da ta kwakwan manja. Kuma bishiyar dabino,bishiya ce mai ɗinbin tarihi Dabino yanada muhimmanci sosai a jikin dan Adam [1] wato ana amfani dashi sosai don ƙara lafiya don kuwa yana ƙunshe da sinadaran gina jiki[2] Yana Kuma kashe ƙwayoyin cuta kamar kansa da sauran su. Amfanin dabino baya ƙirguwa. Musulmi kanyi amfani da dabino a lokacin Azumi don buɗa baki don koyi da fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S A W).don kuwa har cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki ya ambaci dabino sau da yawa[3] don Kuma ƙarin bayani duba[4].
Dabino | |
---|---|
dan-ice, abinci, tropical and subtropical fruit (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Tarihi | |
Mai tsarawa |
Phoenix dactylifera (en) ![]() |








Manazarta Gyara
- ↑ https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1408109102656394&id=1400124713454833
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-56199556
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/09/amfanin-dabino-a-jikin-dan-adam-cikakken-bayani-da-yadda-ake-amfani-da-shi.html?m=1
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-04-12.