Tambarin Saudi Arabia
Tambarin Saudi Arabia ( Larabci: شعار السعودية ) tambari ne na hukumar ƙasar shekarar 1950. [1] Dangane da Tsarin Mulkin Saudiyya [2] an yisa ne da takubba biyu masu ketarawa tare da itaciyar dabino a sararin samaniya a sama tsakanin ruwan wuƙaƙe. Kowane ɗayan takubban yana wakiltar masarautu guda biyu waɗanda suka kafa Saudiyya ta zamani, Masarautar Hejaz da Masarautar Najd.
![]() | |
---|---|
national coat of arms (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1950 |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Applies to jurisdiction (en) ![]() | Saudi Arebiya |
Depicts (en) ![]() |
sword (en) ![]() ![]() |
Dabino yana wakiltar kuzari da girma. Scimitars ɗin da aka ƙetare alama ce ta adalci da ƙarfin da ke kafe cikin bangaskiya.