Saudi riyal
Riyal shi ne kuɗin hukuma da ake amfani da shi a Saudi Arabia . Sunan a gajere shine SR ( Larabci: ر.س ). A Riyal ne zuwa kashi 100 halala ( Larabci: هللة ). Riyal ita ce kuɗin Saudiyya tun lokacin da Saudiyya ta zama ƙasa. Ya kasance kuɗin Hejaz ne kafin Saudi Arabiya ta kasance ƙasa.
Saudi riyal | |
---|---|
kuɗi da riyal (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Applies to jurisdiction (en) | Saudi Arebiya |
Currency symbol description (en) | ﷼ |
Central bank/issuer (en) | Babban Bankin Saudiyya |
Lokacin farawa | 1935 |
Unit symbol (en) | SR |
Amfani wajen | Saudi Arebiya |
Subdivision of this unit (en) | Saudi halal (en) |
Akwai 5, 10, 25, 50 da kuma 100 halala tsabar kudi . da takardun kudi na riyal guda 1, 5, 10, 20, 50, 100, da 500.
Darajar musayar kudi gyara sashe
Riyal an kayyade ya zama daidai da dalar Amurka 0.266667. [1] [2]