Zaitun wata bishiya ce mai ɗinbin tarihi wadda har cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki ya ambace ta. wadda tana da amfani sosai da sosai kuma ana magani da zaitun ɗin kala-kala, maganin da zaitun yake baya ƙirguwa. Haka kuma ana cire mai daga zaitun shima dai wannan man zaitun ɗin ana amfani da shi kala-kala, Mugunguna iri daban daban, kama daga maganin cutuka da kuma maganin ƙarfin maza da maganin mata [1] [2]Saboda haka zaitun amfanin shi nada yawa sosai. Akwai kuma a cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki yayi rantsuwa da zaitun [3]

Zaitun
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderLamiales (en) Lamiales
DangiOleaceae (en) Oleaceae
GenusOlea (en) Olea
jinsi Olea europaea
Linnaeus, 1753
Geographic distribution
General information
Tsatso olive (en) Fassara, olive wood (en) Fassara da ganyen zaitun
ƴa'ƴan zaitun ɗanyu da nunannu
wata gonar zaitun
ƴaƴan zaitun
Itacen zaitu

Manazarta gyara sashe