Saudi Arebiya
Saudi Arebiya ko Saudiyya, ƙasa ce da take nahiyar Gabas ta Tsakiya a Duniya. Ƙasar Saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya, ta kuma kasance fitacciyar ƙasa a duniya musamman ta bangaren addinin musulunci, kasantuwar addinin musulunci ya zo ne ta hannun Annabin da yake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki, Allah ya azurta ƙasar da dimbin arziki da ma'adinai musamman arzikin man fetur, ta kasance ita ce kasar da ta fi kowacce ƙasa arzikin man fetur a fadin Duniyan nan. Lallai kasar Saudiya ta kasance kasa ce wacce take da Sahara.Ƙasar na da mafi yawan bishiyoyin Dabino, kuma su kan noma alkama da Inabi dama sauransu. Harshen ƴan ƙasar ta kasance Larabci, wanda shi ne yaren ƙasar, kuma musulmai daga sassa daban daban na duniya sukan je domin su aiwatar da ibadun su a kasar, kamar aikin hajji da umra. [1]
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
المملكة العربية السعودية (ar) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take | Waƙar Ƙasa ta Saudi Arabia | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Shahada» | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Falco (en) ![]() | ||||
Suna saboda |
Saud I (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Riyadh | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 33,000,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 14.67 mazaunan/km² | ||||
Home (en) ![]() | 4,643,151 (2010) | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Addini | Wahhabiyya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Gulf States (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 2,250,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Persian Gulf (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Jabal Sawda (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Red Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Kingdom of Nejd and Hejaz (en) ![]() | ||||
Wanda ya samar |
Founding Leaders of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira |
622: Ƴantacciyar ƙasa Khulafa'hur-Rashidun 1447: Historical country (en) ![]() ![]() ![]() 1727: Dynasty (en) ![]() ![]() | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Ranakun huta |
Sallar Idi Karama (1 Shawwal (en) ![]() Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ![]() Saudi National Day (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
absolute monarchy (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Council of Ministers of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Prime Minister of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Saudi Arabia (en) ![]() | Salman bin Abdulaziz Al Saud (23 ga Janairu, 2015) | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Judicial Council of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 868,585,871,465 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Saudi riyal | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.sa (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +966 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 911 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | SA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | saudi.gov.sa |

-
Kaaba
-
Mahajjaci na addu'a
Addini Gyara

Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma.

Manazarta Gyara
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |