Kwararon roba, ( da turanci ana kiranshi da Condom) wata rigace da mace ko namiji zasu iya sakawa a al'aurarsu domin kare kansu daga ɗaukar ciki lokacin saduwa.

Kwararon roba
contraceptive (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na male contraceptive (en) Fassara
Amfani barrier contraception (en) Fassara, safe sex (en) Fassara da prevention of sexually transmitted diseases (en) Fassara
Facet of (en) Fassara women's health (en) Fassara
Kayan haɗi natural rubber (en) Fassara, latex (en) Fassara, polyurethane (en) Fassara da synthetic rubber (en) Fassara
Subject has role (en) Fassara essential medicine (en) Fassara

Kwararon roba (Condom) kala biyu ce

1. Kwararon roba ta maza

2.kwararon roba ta mata

Akwai wasu amfani da ake Yi da condom Bada wurin saduwa Sune kamar haka

1.Wurin Hana zubar jinin bayan haihuwa

2.Wurin yin awan ciki ta kasan, mace