Kogin Amazon na da tsawon kilomita 6,259 - 6,992.

Amazon
Amazon River mouth on the Atlantic.jpg
General information
Tsawo 6,400 km
6,800 km
6,992.15 km
6,436 km
Suna bayan Amazons (en) Fassara
Labarin ƙasa
Amazonriverbasin basemap.png
Geographic coordinate system (en) Fassara 4°26′25″S 73°26′50″W / 4.4403°S 73.4472°W / -4.4403; -73.4472
Kasa Peru, Kolombiya da Brazil
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 7,050,000 km²
Drainage basin (en) Fassara Amazon basin (en) Fassara
River source (en) Fassara Quebrada Apacheta (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta

Zurfinta marubba’in kilomita 6,112,000 a kasa. Matsakaicin saurinta 209,000 m3/s[1]. Mafarinta daga tsaunukan Nevado Mismi, a Peru. Kananan rafufukanta su ne Madeira da na Rio Negro. Ta bi cikin Peru, Colombia da Brazil. Waxannan biranen na samuwa a gefen kogin Amazon; Iquitos, Leticia, Tabatinga, Coari, Manaus, Santarém, Macapá.

ManazartaGyara

  1. "Hydrologie du bassin de l'Amazone" (pdf) (in Faransanci).