Ajami (عجمى), tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali ne daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo ƙasar Hausa a ƙarni na shida miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar ƙwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwayen baƙaƙe irin su "gy" da "ts", sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da tasa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami yake da wuyar ganewa har ma ake yi ma sa kirari da "gagara-mai-shi".[1]

Ajami
Type
Parent systems
  • Ajami
Rubutun ajami

Manazarta

gyara sashe
  1. https://aminiya.ng/an-yi-wa-ajami-kisan-mummuke/