Nil
Kogin Nil ya na da tsawon kilomita dubu hudu da dari daya da tamanin (4,180). Zurfinta aruba’in kilomita 3,400,000 a kasa.
Nil | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 2,700 m |
Tsawo |
6,650 km 6,690 km 2,850 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 15°38′25″N 32°30′20″E / 15.64014°N 32.5055°E |
Kasa | Sudan, Misra, Uganda, Sudan ta Kudu, Tanzaniya, Eritrea, Kenya da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 3,400,000 km² |
Ruwan ruwa | Nile basin (en) |
River source (en) | White Nile (en) da Blue Nile (en) |
River mouth (en) | Bahar Rum |
Ta bi cikin Tanzaniya, Uganda, Rwanda, Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Kenya, Ethiopia, Eritrea, Sudan ta Kudu, Sudan da Misra zuwa Bahar Rum ta bi Deltan Nil.
Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Juba, Khartoum, Kairo, Alexandria.
Hotuna
gyara sashe-
Kogin a Luxor
-
Kogin Nilu a Aswan
-
Kogin Nilu a birnin Cairo