Shin ko ka san Al'adu

Al'adu Jam'i ne na al'ada. Mafi yawan mutane na danganta al'ada da ƙir ƙirarrun abubuwa.Al'adu ta ƙunshi addini, abinci, tufafi, yadda muke sanya tufafi, yare, aure, wakoƙi, wanda suke chanjawa daga wurare daban daban a faɗin duniya.[1]

ManazartaGyara

  1. Stephannie Pappas, Callum Mckelvie (December 15, 2021). "what-is-culture". Cite has empty unknown parameter: |1= (help)