Thomas Sankara
Shugaban kasa ne a Burkina Faso a 1983-1987
Thomas Isidore Noël Sankara
Thomas Sankara | |||||
---|---|---|---|---|---|
4 ga Augusta, 1983 - 15 Oktoba 1987 ← Saye Zerbo (mul) - Blaise Compaoré →
10 ga Janairu, 1983 - 17 Mayu 1983 ← Saye Zerbo (mul) - Youssouf Ouédraogo (mul) → | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Thomas Isidore Noël Sankara | ||||
Haihuwa | Yako (en) , 21 Disamba 1949 | ||||
ƙasa |
Republic of Upper Volta (en) Burkina Faso | ||||
Mutuwa | Ouagadougou, 15 Oktoba 1987 | ||||
Makwanci | Ouagadougou | ||||
Yanayin mutuwa | (gunshot wound (en) ) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Mariam Sankara (en) 1987) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Prytanée militaire de Kadiogo (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, hafsa, statesperson (en) da Soja | ||||
Muhimman ayyuka | Une Seule Nuit (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Kayan kida | Jita | ||||
Aikin soja | |||||
Fannin soja | Army of Burkina Faso (en) | ||||
Digiri | captain (en) | ||||
Ya faɗaci | Agacher Strip War (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Katolika | ||||
IMDb | nm5174887 | ||||
thomassankara.net | |||||
An haifi Thomas Isidore Noel Sankara a ranar 22 ga watan Disamban shekarar 1949 zuwa 15 ga watan Oktoba, 1987. Shine shugaban juyin-juya hali na ƙasar Burkina Faso, daga shekarar 1983 zuwa 1987. Babban ɗan kishin Afrika ne, sannan kuma masoyansa na kallon sa a matsayin wata alama ta juyin-juya-hali.[1][2][3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Burkina Faso Salutes "Africa's Che" Thomas Sankara by Mathieu Bonkoungou, Reuters, 17 October 2007.
- ↑ Thomas Sankara Speaks: the Burkina Faso Revolution: 1983–87, by Thomas Sankara, edited by Michel Prairie; Pathfinder, 2007, pg 11
- ↑ "Thomas Sankara, Africa's Che Guevara" by Radio Netherlands Worldwide, 15 October 2007.
- ↑ "Africa's Che Guevara" by Sarah in Burkina Faso.