Burj Khalifa
Burj Khalifa (larabci برخ خليفة ) wani gini ne wai tsawon gaske dake a kasar Daular Larabawa wato Dubai. Shine gini mafi tsawo a Duniya baki ɗaya tun daga shekara 2008 da tsawon murabbain mita 829.8 (kafa 2722)
Burj Khalifa | |
---|---|
برج خليفة | |
![]() | |
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa |
Haɗaɗɗiyar daular larabawa | Dubai |
Birni | Dubai (birni) |
Coordinates | 25°11′50″N 55°16′27″E / 25.1972°N 55.2742°E |
![]() | |
History and use | |
Ginawa | 6 ga Janairu, 2004 - 2 Disamba 2009 |
Ƙaddamarwa | 4 ga Janairu, 2010 |
Mai-iko |
Emaar Properties (en) ![]() |
Suna saboda | Khalifa bin Zayed Al Nahyan |
Amfani |
office building (en) ![]() hotel (en) ![]() |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Adrian Smith (en) ![]() Marshall Strabala (en) ![]() George J. Efstathiou (en) ![]() William F. Baker (en) ![]() Skidmore Owings Merrill (en) ![]() |
Builder |
Samsung C&T Corporation (en) ![]() Arabtec (en) ![]() Besix (en) ![]() |
Structural engineer (en) ![]() |
William F. Baker (en) ![]() |
Material(s) |
reinforced concrete (en) ![]() ![]() ![]() |
Style (en) ![]() |
high-tech architecture (en) ![]() neo-futurism (en) ![]() |
Tsawo |
828 m 829.8 m 584.5 m |
Floors | 163 |
Floors below ground (en) ![]() | 1 |
Yawan fili | 344,000 m² |
Elevators | 58 |
Contact | |
Address | 1 Sheikh Mohammed bin Rashid Boulevard |
Offical website | |
|
An fara ginin ne tun daga shekarar dubu biyu da hudu (2004), kuma an buɗe ginin ne a shekarar 2010 a wani bangare na sabon cigaba. Gwamnatin kasar ce ta dauki nauyin ginin daga kudin da take samu na rarar man fetur a kasar. Da farko an sakama ginin sunan Burj Dubai ne amma daga baya aka sauya masa suna zuwa Burj Khalifa domin girmama jagoran birnin Abu Dhabi kuma shugaban kasar Khalifa Bin Zayed Al Nahyan. Ginin ya rusa kowanne tarihi na gini mafi tsayi a duniya.
Yadda tsarin ginin ya kasanceGyara
Ginin yai kamanceceniya da ginin Willis Tower dake kasar Amurika dakuma ginin masallacin Samarra.