Sallah ("bauta", larabci صلاة; jam'i. Larabci صلوات ṣalawāt; ko kuma salat), ko Namāz (نَماز) a wasu haraunan, yana daya daga cikin Rukunnan Musulunci biyar na imani a Islam kuma aikin addini na wajibi akan ko wane musulmi (Mace & Namiji) Taqwa. Aiki ne na Zahiri, mental, da kuma spiritual act na bauta wanda akayin su sau biyar a rana a wadansu kayyadaddun lokuta prescribed times. Lokacin yinsa dole mutum ya fuskanci kasar Makkah. A aika ce, mai bautan zai tsaya, zaiyi ruku'u, kuma zaiyi sujada, sannan ya kammala yayin da yake zaune a kasa.[1] A yayin ko wacce raka'a, mai bautar zai karanta wasu ayoyi daga cikin Qur'ani, da yabon Allah da kuma addu'o'i. Kalmar Sallah dai ana fassara ta da bauta, amma Kalmar na nufin addu'a ne, shiyasa ma'anar keda rikitarwa. Musulmai na amfani da Kalmar "du'a" "ambato" wurin ma'anar Kalmar addu'a wanda roko ne akeyi ko nema a wajen Allah".

Sallah
bauta a musulunci
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na prayer (en) Fassara da types of prayer in Islam (en) Fassara
Bangare na Rukunnan Musulunci, Sabil Allah (en) Fassara da al-Sirat al-Mustaqim (en) Fassara
Amfani Zikiri, Dua (en) Fassara, Tazkiah (en) Fassara, Islamic exorcism (en) Fassara da Medication in Islam (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Suluk (en) Fassara, kyawawan aiki a musulunci da iḥsān (en) Fassara
Sunan asali صَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ
Vocalized name (en) Fassara صَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ
Wurin aiki Masallaci, Zawiya da Musalla
Addini Musulunci da Sufiyya
Notable work (en) Fassara Salat al-Munfarid (en) Fassara, Congregational prayer in Islam (en) Fassara da Jumu'ah (en) Fassara
Suna saboda dangantaka
Wanda ya samar Muhammad, Sahabi da Salaf
Yaren hukuma Larabci
Al'ada Islamic culture (en) Fassara, Arab culture (en) Fassara da cultural globalization (en) Fassara
Part of the series (en) Fassara Ahkam (en) Fassara, Maqāṣid al-Sharīʿah (en) Fassara da Maqāṣid al-Qur'an (en) Fassara
Muhimmin darasi Zikiri, Ruku' (en) Fassara, sujud (en) Fassara da qiyam (en) Fassara
Maƙirƙiri God in Islam (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Hijaz da Falasdinu
Harshen aiki ko suna Larabci da multilingualism (en) Fassara
Gagarumin taron Witr (en) Fassara, Eid prayers (en) Fassara da Sallah Tarawihi
Kayan haɗi Sutrah (en) Fassara, Sallaya, Islamic clothing (en) Fassara da Hijab
Present in work (en) Fassara Al Kur'ani, Hadisi, Tafsiri, Sunnah da prophetic biography (en) Fassara
Depicts (en) Fassara Elements of Salat (en) Fassara, Salah obligations (en) Fassara da Corruption of prayer (en) Fassara
Has cause (en) Fassara iman (en) Fassara, Ilimi a Musulunci da Taqwa (en) Fassara
Yana haddasa forgiveness of sins in Islam (en) Fassara, Umm Ayman da Pan-Islamism (en) Fassara
Contributing factor of (en) Fassara Islam and mental health (en) Fassara, Islam and humanity (en) Fassara da Islamic ethics (en) Fassara
Location of creation (en) Fassara Makkah, Madinah da Jerusalem
Has goal (en) Fassara Jannah (en) Fassara da immortality in Islam (en) Fassara
Alaƙanta da ummah (en) Fassara, Ḥizb Allāh (en) Fassara da Alamin (en) Fassara
Full work available at URL (en) Fassara corpus.quran.com… da qurananalysis.com…
Contains (en) Fassara Sallan Magariba, Sallar isha`i da Chafa'a (en) Fassara
Endorsed by (en) Fassara angel in Islam (en) Fassara
Has contributing factor (en) Fassara Congregational prayer in Islam (en) Fassara, wudu basin (en) Fassara da brotherliness in Islam (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara Farilla, Sallar Nafila da Mustahabb (en) Fassara
Abu mai amfani Fard salat times (en) Fassara, Nafl salat times (en) Fassara da Prayer forbidden times (en) Fassara
Kiyaye ta God in Islam (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara ubudiyya (en) Fassara, obedience in Islam (en) Fassara da Validity of worship in Islam (en) Fassara
Gudanarwan Musulmi, mu'min (en) Fassara da Muhsin (en) Fassara
Implementation of (en) Fassara Volition of God in Islam (en) Fassara da Islamic jurisprudence of worship (en) Fassara
Prerequisite (en) Fassara ritual purity in Islam (en) Fassara, Kiran Sallah da Iqama
Has pattern (en) Fassara Khuchu' (en) Fassara, gaze lowering in Islam (en) Fassara da Sakina (en) Fassara
Permits (en) Fassara yawn (en) Fassara, Atishawa da movement (en) Fassara
Prohibits (en) Fassara Bacci, Bawali da flatulence (en) Fassara
Created for (en) Fassara Hamd (en) Fassara, bauta a musulunci da Huda (en) Fassara
Created during (en) Fassara Beginning of Islam (en) Fassara, Israi da Mi'raji da Prophetic era (en) Fassara
Excluding (en) Fassara eating in Islam (en) Fassara, drinking in Islam (en) Fassara da Islamic sexual jurisprudence (en) Fassara
Including (en) Fassara Sallan Alfijiri, Sallah Azzahar da Sallar la`asar
Mutane suna Sallah
Kallon alƙibla wato ma'aba domin yin sallah
Musulmai na sallah sunyi ruku'u
Musulmai na sallah
yadda ake gudanar da sallah kenan har zuwa sallama
ruku u yayin salla

Kafin ayi Sallah sai anyi Alwala. Sallah ya kunshi maimaita Abu daya ne, da akasani da raka'ah (pl. rakaʿāt ) wanda ke tattare da fadin wasu kayya daddun kalmoni da jawabai. Adadin wajibcin (fard) raka'o'i rakaʿāt yana tsakanin biyu ne zuwa hudu, according to the time of day or other circumstances (such as Friday congregational worship, which has two rakats). Sallah wajibi ne akan kowane musulmi face wadanda suke prepubescent, sukeyin menstruating, ko kuma suke zubar jini a farkon kwanaki 40 bayan haihuwa.[2] Kowace rukuni acikin Sallah ana gabatar da itane tare da yin takbir, wato fadin (Allahu Akbar) face Lokacin tsayawa tsakanin ruku'u da sujada, sannan idarwa dake dauke da sallar Musulunci As-salamu alaykum.[3]

Salloli Biyar

gyara sashe
 
Dattijon Musulmi lokacin Sallar Zuhur a Masallacin Jama
  • Sallar Fajr (Asubahi),
  • Sallar Zuhr (Azahar),
  • Sallar Asr (La'asar),
  • Sallar Magrib (Martin),
  •  
    Masallaci
    Sallar Isha (Isha'i)

Manazarta

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "True Islam - Number of Salat". True Islam - Number of Salat.
  2. Multicultural Handbook of Food, Nutrition and Dietetics, p. 43, Aruna Thaker, Arlene Barton, 2012
  3. al-Hassani, Abu Qanit (2009). The Guiding Helper: Main Text and Explanatory Notes. p. 123.