SUJJADAR RAFKANNUWA Ƙabaliyyah da Ba’adiyyah).

Yadda ake sujjadai rafkannuwa

Rafkannuwa a sallah ita ce mantuwa a cikin ta, ta tabbata a Shari’ance da ittifakin malamai, domin aikin Annabi ﷺ‬ da kuma umurni da ya yi da ita. Ana sujjadar rafkannuwa domin kari (sai ayi ba’adiyya) ko domin ragi (sai a yi kabaliyyah), ko kokwanto, kuma wurin da ake yin ta kafin sallamewa ko bayan sallamewa, sujjuda biyu ba tare da tahiya bam za’a yi kabbara a kocce sujjuda kuma ayi salama bayan.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://islamhouse.com/read/ha/fikhu-a-sawwake-2778721#t22/