Iqama
Iqama ko Iqamah ( Larabci: إِقَامَة , ʾIqāmah ) ita ce wadda akeyi bayan kiran Sallah wato tada Sallah a addinin Musulunci. Ana yin iqama da sauri da ƙaranta sauti fiye da kiran Sallah (adhan), saboda ana nufin kawai don jawo hankalin waɗanda ke cikin masallaci, maimakon a tunatar da waɗanda suke wajen masallaci su shigo, wanda kiran Sallah shine yake tunatar da jama'ar Musulmi, cewa lokacin Sallah yayi. Jumlolin Iqama da Adhan (Kiran Sallah) duk iri ɗaya ne, duk da cewa akwai banbanci a tsakanin su, banbanci shine Adhan bibu-biyu akeyi ita kuma Iqama ɗaya-ɗaya akeyi.
Iqama | |
---|---|
Islamic term (en) , Sufi terminology (en) , Zikiri da saying (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | prayer (en) |
Bangare na | Musulunci da Sallah |
Part of the series (en) | Elements of Salat (en) |
Mabiyi | Kiran Sallah, Dua (en) , Sallar Nafila da Zikiri |
Ta biyo baya | qiyam (en) da Takbir al-Ihram (en) |
Iqama a rubuce
gyara sasheKaratu |
Larabci na Qur'ani |
Tafsiri | Fassara | |
---|---|---|---|---|
Sunna |
Shi'a | |||
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]] | ||||
[[Shahada|ʾašhadu ʾan lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:Smallsup]] | ||||
ʾašhadu ʾanna Muḥammadan rasūlu -llāhSamfuri:Smallsup | Ina shaidawa Annabi Muhammadu (A W) Manzon Allah ne | |||
2x[lower-alpha 1] | ʾašhadu ʾanna ʿAli'an waliu llāhSamfuri:Smallsup | Ina shaidawa Ali Waliyyin Allah ne | ||
|
ḥayya ʿalā ṣ-ṣalāhSamfuri:Smallsup | Kuyi Gaggauwa zuwa Sallah ( Sallah ) | ||
|
ḥayya ʿalā l-[[Falah|falāḥSamfuri:Smallsup]] | Gaggauta zuwa ga babban rabo | ||
ḥayya ʿalā khayri l-ʿamalSamfuri:Smallsup | ||||
|
qad qāmati ṣ-ṣalāhSamfuri:Smallsup | |||
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]] | ||||
lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:Smallsup | Bãbu abin bautãwa da gaskiya fãce Allah |
Mazhabobin Hanafiyya da Shi'a duk suna amfani da adadi iri ɗaya wajen maimaita Adhan da Iqama, saɓanin sauran mazhabobin Musulunci.
Kamar yadda Malikiyyah suka ce, komai na Iqama da kiran Sallah iri ɗaya ne sai dai a Iqama sau ɗaya akeyi amma ita kabbara sau biyu ce ko a Iqama ko a Kiran Sallah (Allahu Akbar - 2x, Ashadu ala ilaha illallah - 1x, Ashadu anna Muhammadur RasoolAllah - 1x, Hayya ala salah - 1x, Hayya alal Falah - 1x).Allahu Akbar - 2x, La ilaha illa Allah) tare da keɓancewar faɗin 'Qad qamati salah' sau ɗaya kawai.
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found