Musulunci

(an turo daga Islam)
Musulunci
Mosque.jpg
major religious group, Addini, Al'ada
subclass ofAbrahamic religion Gyara
farawa610 Gyara
native labelالإسلام Gyara
founded byMuhammad Gyara
yaren hukumaLarabci Gyara
location of formationHijaz Gyara
foundational textAl Kur'ani Gyara
hashtagIslam Gyara
depicted byMusulmi Gyara
tarihin maudu'ihistory of Islam Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Islam Gyara

Musulunci ko addinin Islama addinin yazo ne daga Annabi Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, shine manzon da Allah ya aiko na karshe a duniya domin yasake jaddada addinin Allah na imani da Allah daya wanda Ya halicci kowa da komai. Addinin musulunci nada mabiya a duk fadin Duniya kuma mafiya yawan su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin Afirka ta arewa wadanda mafiyansu Larabawa ne masu bin adiinin musulunci, sai dai akwai dunbin mabiya addinin musulunci amo INA a fadin Duniyar mu, Ma'anar Addinin Musulunci shine " Yarda da Mika wuya ga kadaituwan Allah Madaukakin Sarki, wato Shaidawa babu abun bautawa da Gaskiya sai Allah kuma Muhammad Manzonsa ne (Ma'aikinsa ne), bayan haka ka yarda da dukkan abubuwan da ya kebanta dasu, da mika wuya ga umarnin Allah Ubangijin talikai, tare da tsarkaka daga kafirci (sanya kishiya wa Allah) da kafirai"Allah Madaukakin Sarki shi ya aiko Manzonsa Annabi Muhammadu (tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al Kur'ani Mai Girma domin yazamo shiriya da Rahma ga Halittu baki data, an bayyana musulunci a matsayin addinin dake da saurin karin yawa a duniya a kullum wanda ke da Adadin musulmai na Duniya sun kai kusan kashi 24.1% na dukka mutanen Duniya wato fiye da Musulmai Biliyan Daya da Miliyan dubu dari takwas (1,800,000,000) a fadin duniya.

Alkur'ani ne babban littafin a addinin musulunci
Dakin ka'aba me girma dake birnin Makkah
Wannan wurin launin kore sune kasashin Musulunci

Tarihin Addinin MusulunciGyara

 
Garin Makka inda aka haifi annabi Muhammad (S.A.W)

Asalin addini a duniya shi ne musulunci. Mutum na farko da Allah ya halitta, Annabi Adam (alaihis salam), ya rayu ne bisa tafarkin musulunci. Dukkanin manzanni tun daga Annabi Nuhu (alaihis salam), zuwa Annabi Ibrahim, da Annabi Musa, da Annabi Isa, alaihimus salam, musulmai ne ma su kadaita Allah. Sai dai gaba dayansu Allah ya aikosu ne zuwa ga al'ummominsu kadai. Annabi na karshe kuma cikamakin tsarin annabawa shi ne Annabi Muhammadu (yabo da amincin Allah su tabbata a gareshi). Allah ya aiko Annabi Muhammadu (SAW) da sako zuwa ga daukacin al'ummar duniya, mutane da aljannu. An haifeshi a birnin Makkah da a yanzu ke kasar Saudi Arabia. Annabi Muhammadu (SAW), bakureishe ne, dan Abdullahi da Amina daga tsatson Annabi Isma'ila (AS) dan Annabi Ibrahim (AS).

Rukunnan Musulunci (Shika-shikai) biyar (5) ne kamar haka :

Kalmar ShahadaGyara

Ma'anarsa shi ne, shaidawa babu abun bauta bisa cancanta sai ALLAH tabaraka wa Ta'alah (SWT), sa'annan, Annabi Muhammad (SAW) tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi Manzon Allah ne.

SallahGyara

Mutun yatsaya gaban ubangijinsa domin bautamashi akwai salar asuba akwai azahar akwai la asar akwai mangaruba akwai isha shine kashin farko nafarillah sai kashina2 sallar rwuha bayanrwana tafutou sairaka a 2 bayan sallar maggarwuba sai wittiri bayan shafa i sai sallar idi qarwama da sallar idi babbah sune salloul na wajibchi saikashina3 salloulin nafilouli sunesukashiga har asham kou tarawihi qiyama laili dadaisaurwansu sune rukuniy 3 Sallah yana daga cikin cika ciikan Musulunci mai mahimmanci matuka bayan Tauhidi, ana bukatar kowanne musulmi yayi Sallah sau biyar a rana, yana mai fuskantar Ka'aba dake kasar Saudiya. A kasashen Musulmai, za'a ke jin Kiran Sallah daga Masallaci mafi kusa a yayin da lokacin Sallah yayi. Sallah ana yinta ne cikin Natsuwa, domin a samu kyakkyawan lada.samun kyakyawan lada nadaga sashe 6 susuke kawochikar sallah (1)dahara shine tsarki wanketufafinku da wankejikinka darwuwa winke zuchiyarka da imani (2)wurwu i alwallah niyyatta da addu ouinta farillinta da sunnouninta da mustahabanta sashena (3)tsayuwa agurwi maikyau komasallachi da tada iqama niyyakenan (4)takkahbiri allahu akkahbar sannan kawou karatun bissimillahi da fatihatil kitabi itache alhamdu lillahi rabil alamiyna zuwaqarshe da wata sura ko ayar datasauwaqa agarweka (5)ruku i dasharuddansa tasouwa daga ruku i zuwasujudi sujudi da sharuddansa tasowa dagasujudi zuwa zaman farko da sharruddansu saina (6)kowanezama akwaishara dinsa har qarshe attahiyatu lillahhi azzakiyatu illahhi zuwaqarshe))wannan itache sallar farillah abindayababbantata danafila sune ababe2 abunafarko shine (iqama)babu anafila abuna2 nafila raka a2.2.2.2.2.che gounar farkokenan tanouman chin abinchin lahira.

 
Musulmai suna Sallah a wani Masallacias

tou sai mosque.shine masallahchi shiwannan kala 2 ne masallachin allah na annabine(1)(wadannankuwa saurwan masu alaqa dasunan masallachi akwina yahudawa da nasarawa da majusawa da qabilu daban daban aduniy masajidil rwarwa a masallatan hallakar da al umma2)inkanason kasan bambanchi wadannan masallatai maqanar farko maganar ALLAH ta alqura ani tsayayyiyar maqana bazatou ba chanza kala achikinta maqana tabuyu maganar MUHAMMADU rasulullahhi bakokwantou achikinta na3 maganar sahabban ma aikin allah na4 maganar tabi an sahabban ma aikin allah na5 maganar mijtahadai qarqashin tabi ai na6 faqqaha u na7 mutakallimina agargashin wadannan zaka tantacheda da masallachin allah da annabinsa)(da masallatan ((riyya))hujjar kawouwa dannan sharuddan kasan sallah da masallahtan sallah saikasan surrun wadannan rukkunnan guda 7 #1#2#####000

AzumiGyara

 
Yadda Musulmai ke buda baki bayan kai azumi

azumin watan ramadana shine azumin farillah 29 ko 30 chikin watan9 saurwan sunnane kamar azumin ranar alkamis da litinin kokuma kayi yau gobe kahuta har shekarwa takewayou kokuma azumin ashura a wannanshe ne azumin farillah da sunnah) Azumi: Wannan rukuni ne wanda ake nufin barin ci, da sha, da yin jima'i daga fitowan alfijir har zuwa faduwan rana. Dukkan musulmi tilas ne da ya/ta azimci watan Ramadana (watau wata na tara a kalandar musulunci).

ZakkaGyara

 
Masara a cikin buhu wasu kayan da ake fiddama zakka

itakuma zakkak tahalattah amaikudi nahalal da ma aikachi mai aiki nahalal da maikasuwanchi nahalal da manoumi nahalal da makiyyayi nahalal dagachikin wadannan dukkan wanda yafuddah wani abu yabayar dasunan zakkah inba halak achiki kajefar atsinta yafi dala)dakabada zakkah doumin bahalak achiki) Shine cire wani kayyadadden kaso, daga cikin wasu kayyadaddun dukiyoyi, a cikin wani kayyadadden lokaci ga wasu kayyadaddun mutane, domin Allah tabarika wata ala(SWT).

 
Masallacim Kudus shine guri na uku mafi tsarki a wajen musulmai a duniya

maganannan goda(1)agame dagurwarwe 3 aduniyya ALLAH yahalittah dakin ka aba atsakiyyar duniyya da tsakiyyar qassai7 datsakiyyar sammai7 tunkafin ahalicchi kou ina maganar baitul maqaddissi gurwine kamar kache gida inda annabawan allah masuyawa suka baiyyan sai dutsin durisiyniyna inda annabi musa da haruna suka baiyana sannan yadda da allah da annabawan allah da littattafe allah da alqifloulin allah sune guda 3 adukkan inda tunaninka yakai da indabaikaiba nafarko(1)dakin ka aba amakkah na 2 annabi muhammadu rasulullahi na 3 alqura anil kariymu wadannan suse 1,1,1,harqarshen duniyya dukkanwani abinda zaibiyobaya zaijiggina da dakin ka aba da alqura ani da mahammadu ma aikin allah)

HajjiGyara

An Umarci musulmai da suje aikin hajji da ummara ita kalmar hajji alahrafchi kalmache tabaqou zuwa dakin allah ko masallachin ma aikin allah muhammadu wandayazou daga wataqa kou wani garwi wanda ba makkah bane inzaishigou makkah akwai gurwarwe guda 5 inda zadaukou niyrsa dukta indaya bullouma makkah zaisamu wadannan gurwarwe na daukou niyyar aikin hajji ko aikin ummara niyar itache yinwanka daurwa ihirami yin alwallah yin sallah raka a 2,2,2 inkana dahali inbaka dahali raka a2 saikai niyyar ummarakayi ko ta hajji sannan kannemi abinhawa kashigou makkah zuwa ka aba inniyyar ummara kazouda ita saikai sallah raka a2 saikai dawafi kewaya7 indahali sallah raka a2 sai safa da marwa suma 7safa 4 marwa3 kafarwa asafa kashiga marwa kaqarwe afafa sannan sai sallah raka a2 saikayi aski kafidda ihiramin jikinka kashiga irinkaya dakasabasawa kasafke ummarakenan akwai niyar hajji da ummara kuma ahade tou yanzu kazou mitai rwanekun 6 gawatan 12 7 gawatan 12 niyyarka kou niyyarki ummara da hajji kashigou makkah ayyamin hajji da ummara kazou ka aba kayi raka atini kayi dawafi kayi safa damarwa kayi raka atiyni bazakai askiba bazaka fadda ihhiramba saka wuche aikinhajji da ihiramin dakai ummara ajikinka amman inkashigou kafin watan 12 zakayi ummara kachirwe ihhirami kasakayan gida hazuwa ayyamin hajji

Shine zuwa ziyartan dakin Allah Mai Alfarma amakkah ga wanda keda iko da nufin Ibada.ko masallachin ma aikin allah muhammadu

ImaniGyara

shine mutun yayadda da (ALLAH)wanda ba a shirkadashi la ilaha illallah wahadahu lasharika lahu sashen ibada sashen sunansa sashen kamannunsa sashen maganarsa sashen hukunchinsa sashen kamalarsa sashen isarsa sashen mazaininsa da indayake dukkansu basakama danahittansa duniyya da abinda kechikinta mutum da abinda mutum kesou da wandabayasou da abinda mutum yasani da waddabaisaniba damu da ababeb allah ne yahalicchemu da aljannu damallakinsa nasou kou naqi wansukasani da wan basusaniba agarwesu dukkansu haliittar allah ne sa dabboubi nagida dana jeji na tudu dana rwuwa itatuwa ko chiyayi duwarwatsu ko rwuwa arzikin qarqashin qasa ko nawajenta ma anar duniyya da bindakechikinta halittan allah ne mai imani da allah tou allah mukebautawa)karkaji anche allah yanadakai kaimasasuffar kai irwin na abinda yahalittah a a karkaji anche allah yana magana kasuffanta masabaki irwinna abindayahalitta a a kokuma kasuffanta masajiki irwin na abinda yahalitta a a qaddara yanada hannu ba irwin na abindayahalittaba a a kouyanada kujerwa kou abinzaman kujerwan ba irwin nahalittunsa bane harzuwa al arshinsa allahhu wahidin ahadun (1)iymani da mala ikun allah ne yahalicchesu ibadar allah suketi hukunchin allah sukebi ma ana sallah azzumi karatun qura ani yi iymani dahalittun allah iymani da annabawan allah iymani da littattafen allah sanna basa karya alqawarin da allah dourwasu akai su mala iku tsakaninsu da mahalicchimmu allah karmukusanchi yimusu kamannu su dukkansu mazane kou dukkansu ne kou dukkansa maza da matane allah ne yabarwa kansasani illih kawai su bayin allah ne kuma ma aikan allah bayan bautan allah dasukeyi su allah yake aika tundaga samata7 har tadaya 1 harchikin duniyya har qasa 1 zuwatabakwai 7 mala iku su allah yake aike zuwakouwache halitta wadamukasani dawadda bamusantaba) sai yin imani da littattafen allah littafin da allah yaba mala ika zuwa annabi ibrahima kalilillahi baban annabi isma iyla shi isma iyla dagagareshine harshen larabchi yasamou asali sai littafin da allah ya aykou mala ikazuwa annabi dauda baban annabi sulemana da zabura sailittafin da allah ya aykou mala ika zuwa annabi musa da haruna attaurata sai littafi da allah ya aykou mala ika zuwa annabi isa masihu dan nana maryama da linjiyla sai littafin da allah ya aykou mala iyka zuwa muhammadu dan abdullahi da alqura aniqarshen aiken littattafen allah zuwaduniyya amman akwai wasu littattafen masuyawa wadanda allah ne masani gamedasu dawadanda aka aikouwa) sai annabawan allah kou ma aikan allah mutane daga annanabi adamu mutum nafarko aduniyya zuwa muhammadu rasululluhhi anmu masu sunan annabi kou rasulu wasu malaman suche sunkai su dubu 8 wasu sunche sunkai dubu 6 allah ne mafi sanigame dayansa abinda zamukama murwiqe shine amba annabi wane hukunchi daga allah loukachi kaza yayi wafati loukachi kaza yabar hukunchin allah ahannu mutanensa atsayin amana masumulki da masukudi da daidaikun mutane basabuqatar wannan annabin da abindayazoudashi sai anemi kashe wannan ilmin gabadaya kafinwadansu shekarwu qa idajji sai allah yasake aiko mala ika dawani saban aiken zuwa wani mutu dagachichin mutane doumin tunatar da sakgan allah tahakane wannanyazou yawouche wannanyazouywouche har annabawa dubu 8 daga annabi adamu zuwa muhammadu) sai yin iymani da rwanar qiyyama itache rwanar sakammakou musulmi muyi iymani gaibun allah mache la ilaha iylallahu wahadahu lasharikalahu bamudazabi sai abinda allah yazabamana sannan muche mahammadu rasulullah munyadda muhammadu ma aikin allah ne munyadda dakin ka aba alqiflar allah che yaddadawadannan ababe3 murwayu achinsu rwayuwarmu taqarwe achikisu shine jindadin fuskantar rwanar qiyyama) sai alqadar ma ana kasou dadiyasaka kou kaqi dadiyasameka koukuma kaqi wuyatasameka koukasou wuyatasameka mu qaddara daga allah ne)kullu shai in min indillahi \faqat) Ma'anan Imani shine : abun da zuciya ta kudurta, harche yayi furuci da shi, sa'annan gabban jiki suka yi aiki da shi. Imani yana da shika-shikai guda shida (6) kamar haka : Imani da Allah, da Mala'ikunsa, da littafansa, da Manzanninsa, da Ranar karshe, da Imani da kaddara mai dadi ko marar dadi.

maganar datarwufe wadannan manufar addinin islama shi yakakanzauna kashi 2 ajikin mutane dawanda yazamou daga shi zuwa mahaifasa da kakanninsa kakannin kakannisa amusulunchi sukatashi dawanda mahaifansane koukakanninsa sukashig sukashigardashi dawandyashiga dakansa yanaqarwami kouyanababba allah yana amfanine damai kyakkyawan aiki dazuchiya maikyau tayaya zamufa inta dahaka karmuyadda mumaida addinin mussulunchi kamar tufafi kayansawa muyiqouqarwi mujajirche mumaidashi jininjikinmu inmukadaukeshi tufafi musani wuya koudadi na iyashiga tsakaninmu da addininmu yarwabamu dashi inkouwa mukamaidashi jininjikimmu bamai iyarwabamu shi abadan