Maghrib ( Larabci: مَغْرِب) shine sallah ta huɗu a kowace rana a musulinci, ana gabatarwa a faɗuwar rana.

Sallan Magariba
Sallah
Bayanai
Bangare na maghrib (en) Fassara
Mabiyi Sallar la`asar
Ta biyo baya Sallar isha`i