al-Musallā, Larabci : المصلى ( al-musallā ) suna ne na buɗaɗɗen fili a wajen masallaci wanda yawanci ana yin sa ne don yin sallah [1] An samo kalmomin daga kalmar aikatau صلى ( sallā ) wanda ke nufin addu'a.

Musalla
Islamic term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Masallaci
Bangare na Sallah da Masallaci
Makeshift musallā tare da darduma da kariya daga rana, a Thebes, Misira
hoton massalaci a musalla

Manazarta

gyara sashe
  1. The Encyclopaedia of Islam. New Edition. Brill, Leiden. Vol. 7, pg. 658; al-mausūʿa al-fiqhiyya. Kuwait 1998. Vol. 38, pg 29