Kalmar larabci Dhikr na nufin zikiri

Zikiri
Islamic term (en) Fassara da Sufi terminology (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na prayer (en) Fassara
Suna a harshen gida ذكر‎
 " الذكرالله " . Wata kalmar ita ce Dhikrullah ( ambaton Allah ).

Zikiri wata ibada ce ga Allah. An san 'yan sufi da yawan yin Zikiri a taron jama'a, da kuma kowane Sufi domin yana da nasa musamman irin Dhikr. Duk da haka dole ne duk musulmai suyi zikiri. Akwai fa'idodi da yawa daga yin Dhikr bisa ilimin addinin Musulunci. Kamar cewa shi mai goge zuciya ne, hanya ce ta samun kusanci ga Allah, mutum ma yana iya samun bishiyoyi a cikin Aljanna saboda ita..