Salaf (larabci|سلف, "magabata" ko "wadanda suka kasance kafin mu"), kuma kalmar ake nufi da "al-salaf al-ṣāliḥ" (larabci|السلف الصالح, "magabata shiryayyu") kuma sune wadanda suka kasance a karnoni uku na farkon Musulunci, wanda Manzon Allah yayi nuni dasu[Ana bukatan hujja], kuma sune kadai Mutanen da duniyar Musulmai ta yarda dasu amatsayin magabata na kwarai, duk wani malami da yazo bayansu to ba'a kiransa da wannan ma'anar na As-Salaf-alSalihin,[1] wadannan karnoni uku sune, karnin [Manzon Allah|Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi]] da Sahabbansa, da wadanda sukazo bayansu (wato Tabi'ai), da suma wadanda suka biyosu (wato Tabi'ut Tabi‘in).[2]

Salaf
group of humans (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Musulmi
Hannun riga da Q113996839 Fassara

Dukkanin kalmomin Salaf, Saleef da Salafah duk suna danganta al'ummar Mutanen da suka gabace mu ne.[3].

Karni Nabiyu gyara sashe

Wannan karnin su akekira da Tabi'ai, wato wadanda suka biyo bayan Sahabbai. Wadannan ne manyan malamai da sune Tabi'ai, kuma aka sansu:

Karni Na'uku gyara sashe

Wannan karnin sune akekira da Tabi‘ al-Tabi‘in wato sune suka biyo bayan Tabi'ai, kuma daga Kansu ne duk wani dangaci na magabata shiryayyu yakare ga duk wani malami ko mutum, domin fadin Manzon Allah dayake cewa, "Mafi alherin al'umma sune, al'umma na, da al'umma da suka biyo bayansu, da al'umman da suka biyi bayan su".

Anazarci gyara sashe

  1. Lacey, Robert (2009). Inside the Kingdom, Kings, Clerics, Modernists, Terrorists, and the Struggle for Saudi Arabia. New York: Viking. p. 9.
  2. AbdurRahman.org (2014-09-29). "The Meaning of the Word "Salaf" – Abu 'Abdis-Salaam Hasan bin Qaasim ar-Raymee". AbdurRahman.Org (in Turanci). Retrieved 2018-12-20.
  3. AbdurRahman.org (2014-09-29). "The Meaning of the Word "Salaf" – Abu 'Abdis-Salaam Hasan bin Qaasim ar-Raymee". AbdurRahman.Org (in Turanci). Retrieved 2018-12-20.
  4. Al bidaya wan Nahaya, Ibn Kathir